Majalisar dokokin jihar Sakkwato zata tantance Mannir DanIya dan zama mataimakin Gwamna

0
Majalisar dokokin jihar Sakkwato a ranar Alhamis zata tantance Alhaji Munir Dan Iya domin zama sabon mataimakin Gwamnan jihar Sakkwato tun bayan murabus din da tsohon mataimakin Gwamnan yayi. Dan Iya dai ada shi ne dan takarar jam’iyyar PDP na...

Yanayin da na kasance lokacin fadar sakamakon zaben 2015 – Goodluck Jonathan

0
Muzammil Mandawari Tun ana gobe zaa gudanar da zaben na fuskanci zan iya rasa nasara a zaben, ganin yadda hukumar zabe INEC take fuskantar matsalolin isar da kayayyakin zabe a yankuna masu yawa dake kasar, ga kuma tarin wasu matsalolin...

Osinbajo ya ziyarci Obasanjo a gidansa dake Otta

0
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo tare da rakiyar Ministan sufuri na Najeriya Rotimi Amaechi sun kaiwa tsohon Shugaban kasa Olushegun Obasanjo ziyara a Gidan gonarsa dake Otta a jihar Ogun. Ba dai a bayyana dalilan wannan ziyara ba, amma bayanai...

Ko kun san garin da Rana ba zata fito ba har tsawon kwana 65?

0
Birnin Barrow dake jihar Alaska ta kasar Amurka, zai fuskanci duhu babu fitowar rana har na tsawon kwanaki 65. Shi dai wannan yanayi ana kiransa da suna Polar Night a turance. Wannan yanayi na maimaituwa duk shekara a wannan jihar...

Shugaba Buhari ya taya Jonathan murna cika shekara 61

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban kasa Goodluck murnar cikarsa shekaru 61 a duniya. Shugaba Buhari ya bayyana Jonathan da cewar mutum ne Mai mutunci da ya tseratar da Najeriya daga aukawa cikin rikicin zabe. The post Shugaba Buhari...

Jami’in Gwamnatin Ganduje ya caccaki Buhari kan kalamansa ga Ganduje a Faransa

0
Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye Wanda shi ne Mai taimakawa Gwamnan Kano na musamman akan hulda da kungiyoyi masu Zaman kansu, ya yiwa Shugaba Buhari tatas dangane da kalamansa akan Ganduje. Jami’in ya bayyana Shugaba Buhari a matsayin mutum kara dattako...

An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara

0
Masu garkuwa da mutane sun sako ‘yan matan nan guda biyu Hassana da Hussaina da sukai garkuwa da su kuma suka nemi Sai an biyasu kudin fansa kamin su sake su. zamu kawo muku karin bayani anjima. The post An sako...

Badakalar Ganduje: Sheikh Ahmad Gumi yayi kaca kaca da Gwamnan Kano

0
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a jihar Kaduna Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi kaca kaca da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje kan wasu bidiyoyinsa da aka wallafa yana karbar rashawa daga hannun ‘Yan kwangila. A lokacin da yake jawabi kan batun...

Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Gini Bissau Mario Vaz

0
A ranar Alhamis ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Gini Bissau Jose Mario Vaz yau a fadar Gwamnati dake Aso Rock Villa. Shugaba Buhari tare da dafawar karamar ministar harkokin wajen Najeriya Khadija Bukar Abba tare...

2019: Zabe ne na kai da halinka – Yasir Ramadan Gwale

0
A yanzu dai muna gab da shiga shekarar zabe ta 2019. A wannan shekara ne al’ummar Najeriya kusan miliyan 70 zasu fita rumfunan zabe domin sake zaben sabbin Shugabannin a wani sabon zangon mulkin demokaradiyya da zamu shiga, wannan...