Halin da Muke Ciki Zaɓi ne na Shugabanni da Mabiya – Olusegun Obasanjo
Halin da Muke Ciki Zaɓi ne na Shugabanni da Mabiya - Olusegun Obasanjo
Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban kasa, ya yi kira ga 'yan Nigeria a kan su daina dora alhakin matsalolin kasa a kan Allah.
Obasanjo ya bayyana hakan ne a...
2020: Adadin Mutanen da Suka Mutu a Cutar Zazzabin Lassa – NCDC
2020: Adadin Mutanen da Suka Mutu a Cutar Zazzabin Lassa - NCDC
Mutum 242 suka mutu daga cutar Zazzabin Lassa a shekarar 2020.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Nigeria ce ta fitar da hakan.
Cutar ta samo asali ne a wani gari...
Jami’an Gwamnatin Ebonyi Sun Nemi da Gwamnan Jahar ya Tsaya Takarar Shugaban Kasa a...
Jami'an Gwamnatin Ebonyi Sun Nemi da Gwamnan Jahar ya Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023
Yan siyasan Najeriya sun fara shirye-shirye don zaben shugaban kasa na 2023.
Wasu jami’an gwamnatin jihar Ebonyi sun bayyana dalilin da yasa Gwamna Dave Umahi ya...
Buhari: Caccakar da Tsohon Sanata Shehu Sani ya yi wa ‘Yan Majalisar Wakilai
Buhari: Caccakar da Tsohon Sanata Shehu Sani ya yi wa 'Yan Majalisar Wakilai
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya caccaki 'yan majalisar wakilai.
A cewar sanatan, 'yan majalisar suna tsoron Buhari ne shiyasa suka fasa gayyatarsa.
Ya ce ya kamata...
Majalisar Kansiloli ta Cire Shugaban Karamar Hukumar Shiroro
Majalisar Kansiloli ta Cire Shugaban Karamar Hukumar Shiroro
Majalisar Kansiloli ta tsige Shugaban Ƙaramar Hukumar Shiroro, Kwamred Dauda Suleiman Chukuba, bisa zargin Almundahana.
A cewar majalisar, sun bawa shugaban duk wata dama domin ya kawar kansa daga zargin da ake yi...
Abin Fashewa da Boko Haram ta Dasa ya yi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sojoji
Abin Fashewa da Boko Haram ta Dasa ya yi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sojoji
An rahoto cewa mayakan Boko Haram sun kashe sojoji uku a jihar Borno.
Jami’an tsaron na Najeriya sun mutu ne bayan sun shiga abubuwan fashewa da yan ta’addan...
Sojojin Najeriya Sun Kama Wani Mai Kaiwa ‘Yan Bindiga Rahoto, Sun Kuma Ceto Wasu
Sojojin Najeriya Sun Kama Wani Mai Kaiwa 'Yan Bindiga Rahoto, Sun Kuma Ceto Wasu
Dakarun Sojin Najeriya sun samun nasarar ceto mata da yaran da akayi garkuwa da su a jihar Katsina yayinda suka kwato shanu 75 da yan bindiga...
Jaruma Nafisa Abdullahi ta Musanta Zargin da Malam Lawal Gusau ya yi Ma ta
Jaruma Nafisa Abdullahi ta Musanta Zargin da Malam Lawal Gusau ya yi Ma ta
Mai rajin kare hakkin dan Adam, malam Lawal Gusau ya yi wa jaruma Nafisa Abdullahi fallasa.
Kamar yadda ya fitar a wata takarda, ya zargeta da fasa...
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Talata
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Talata
A ranar Litinin an dan samu sauki, mutane 397 suka kamu da cutar Korona.
Amma ranar Talata bata yi kyau ba yayinda aka koma inda aka fito.
Har wa yau Najeriya bata...
Yaduwar Cutar Korona Zata Karu a Watan Janairu – NCDC
Yaduwar Cutar Korona Zata Karu a Watan Janairu - NCDC
NCDC, cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa, ta ce 'yan Nigeria sun yi uwar watsi da matakan dakile yaduwar annobar korona.
Shuagaban NCDC ya ce 'yan Nigeria su shirya domin za'a...