Jana’izar Mahaifin Rabiu Kwankwaso
Jana'izar Mahaifin Rabiu Kwankwaso
An gudanar da jana'izar makaman Karaye, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda yake mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata, Rabi'u Musa Kwankwaso.
BBC Hausa ta ruwaito cewa an yi jana'izarsa ne a harabar masallacin gidan Rabiu...
Bayan Mutuwar Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano: An Kara Rasa Wani Tsohon Gwamna
Bayan Mutuwar Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano: An Kara Rasa Wani Tsohon Gwamna
Najeriya ta sake rashi na wani shahararren jigonta sakamakon rashin lafiya.
Mutuwar Idongesit Nkanga, wanda ya kasance tsohon gwamna ya zo da ban mamaki ga mutane da dama.
Najeriya ta...
Shugaban Hukumar NCDC ya yi Magana Kan Rigakwafin Korona
Shugaban Hukumar NCDC ya yi Magana Kan Rigakwafin Korona
Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dr. Chikwe Ihekweazu, a ranar Alhamis ya ce rigakafi ne hanya daya tilo na kawo karshen annobar Korona, The Nation ta...
‘Yan Boko Haram Sun Kona Wata Coci Tare da Kashe Wasu Mutane
'Yan Boko Haram Sun Kona Wata Coci Tare da Kashe Wasu Mutane
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun kashe mutane shida kuma sun banka wuta a cocin EYN (Ekklesiyar Yan’uwa a Nigeria) dake unguwar Pemi, karamar hukumar Chibok, a jihar...
PTF ta Gano Adadin Mutanen da Suka Shigo Najeriya ba Tare da Sunyi Gwajin...
PTF ta Gano Adadin Mutanen da Suka Shigo Najeriya ba Tare da Sunyi Gwajin Korona ba
PTF za ta dauki mataki a kan masu shigowa ba tare da gwajin Coronavirus ba.
Gwamnatin Tarayya za ta rike fasfo da takardun bizan irin...
EFCC ta Kama Wanda Suka Sace Wa Wani Attajiri Sama da Biliyan 1.5
EFCC ta Kama Wanda Suka Sace Wa Wani Attajiri Sama da Biliyan 1.5
An yi wa fitaccen Attajirin nan, Prince Arthur Eze, satar makudan kudi.
Ana zargin wasu ‘yan gida daya ne da su kayi aiki da shi da wannan laifi.
EFCC...
Yaduwar Cutar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu Cikin Kwana Uku
Yaduwar Cutar Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu Cikin Kwana Uku
Ko shakka babu yanzu, an shiga babin annobar korona 2.0.
Alkaluman masu kamuwa da kwayar cutar sai kara hawan gwauron zabi suke yi a 'yan kwanakin baya bayan nan.
Gwamnati ta...
Bayan Watanni a Gidan Kurkuku: Tsohon Kakakin Jam’iyyar PDP ya Samu ‘Yanci
Bayan Watanni a Gidan Kurkuku: Tsohon Kakakin Jam'iyyar PDP ya Samu 'Yanci
Tsohon kakakin jam'iyyar PDP, Olisa Metuh, ya bar gidan yarin Kuje bayan ya shafe watanni goma.
Hukumar EFCC ce ta gurfanar da Metuh a gaban kotu bisa zarginsa da...
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Rashin Tsaro
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Rashin Tsaro
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sanar da bakin ciki da yake shiga idan aka samu rashin tsaro.
Ya ce kamar yadda iyaye da marikan yara ke jin takaici, haka yake shiga tashin...
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Fashi
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Fashi
Rundunar sojin Operation Safe Heaven ta kashe 'yan fashi da makami 3 a garin Filato.
An halaka su ne a ranar Laraba yayin da suke sintiri a sansanin bautar kasa da ke...