‘Yan Sanda Sun Sake Kama Mawallafin Sahara Reporters – Omoyela Sowore
'Yan Sanda Sun Sake Kama Mawallafin Sahara Reporters - Omoyela Sowore
'Yan sandan Najeriya sun damke Omoyele Sowore a kan wata sabuwar zanga-zanga da ya fito.
An damke shi a babban birnin tarayya bayan bayyana a zanga-zangar #CrossoverWithProtest.
Tun a ranar Alhamis...
Gwamnan Jahar Abia ya yi Martani Kan Barin Jam’iyyar PDP
Gwamnan Jahar Abia ya yi Martani Kan Barin Jam'iyyar PDP
Gwamna Okozie Ikpeazu ya magantu a kan rade-radin cewa yana shirin sauya sheka.
Ikpeazu ya ce sam bai ga dalilin da zai sa ya bar PDP zuwa wata jam'iyya ba.
Ya kuma...
2023: Kudirin Gwamnan Kogi ya Fara Bayyana Kan Zama Shugaban Kasa
2023: Kudirin Gwamnan Kogi ya Fara Bayyana Kan Zama Shugaban Kasa
Ana sanya ran tseren neman zaben Shugaban kasa na 2023 zai kankama a shekarar nan ta 2021.
Ana kuma sanya ran cewa mafi akasarin masu neman takara za su bayyana...
Ribas: Kotu ta yi Watsi da Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na Jam’iyyar APC
Ribas: Kotu ta yi Watsi da Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na Jam'iyyar APC
Wani bangare na jam'iyyar APC ya yi martani ga hukuncin kotun daukaka kara wanda ta kori shugaban kwamitin rikon kwaryanta a Ribas.
Wani jigo na jam'iyyar, Isaac Ogbula...
Gwamnan Jahar Imo ya Kira ‘Yan Jam’iyyar APC na Jahar Taro
Gwamnan Jahar Imo ya Kira 'Yan Jam'iyyar APC na Jahar Taro
Sam Onwuemeodo ya fadi abin da ya hana Rochas Okorocha zuwa taron Imo.
Hadimin na Rochas Okorocha ya yi kaca-kaca da Gwamnatin Hope Uzodinma.
Onwuemeodo ya ce duk wasu kusoshi da...
Gwamnatin Jahar Nasarawa ta Nada Mace ta Farko a Matsayin Babbar Jojin Jahar
Gwamnatin Jahar Nasarawa ta Nada Mace ta Farko a Matsayin Babbar Jojin Jahar
Gwamna Abdullahi Sule na jahar Nasarawa ya nada Justice Aisha Bashir babbar jojin jahar,
Mai shari'a Aisha Bashir ita ce ta farko mace da ta zama babbar joji...
2020: Al’amura 5 da Suka Cakude a Siyasar Najeriya
2020: Al'amura 5 da Suka Cakude a Siyasar Najeriya
Daga massasarar tattalin arziki zuwa rashin tsaro da ya laƙume rayuwa zuwa siyasa inda kowanne ke burin ganin shi ya kai labari.
A ɓangaren siyasa, mun zaƙulo abubuwan da suka faru kuma...
‘Yan Karamar Hukumar Madagali da ke Adamawa Sun Koka da Rashin Tsaro
'Yan Karamar Hukumar Madagali da ke Adamawa Sun Koka da Rashin Tsaro
Jama'ar karamar hukumar Madagali da ke jihar Adamawa sun koka a kan harin da Boko Haram ke kai musu.
A cikin kwanakin nan, mayakan ta'addancin da ke zama a...
Ga Wadanda za su Sauya Hali Kafin Sabuwar Shekara, Muna Basu Damar Yin Hakan...
Ga Wadanda za su Sauya Hali Kafin Sabuwar Shekara, Muna Basu Damar Yin Hakan - Janar Enenche
Hedkwatar tsaro ta yi jan kunne da kakkausar murya ga dukkan wasu 'yan ta'adda da ke fadin kasar nan.
Manjo Janar John Enenche ya...
Shugaba Buhari ya ja Kunnen Ma’aikatu da Hukumomin Gwamnatin Tarayya da ke Tattara Haraji
Shugaba Buhari ya ja Kunnen Ma'aikatu da Hukumomin Gwamnatin Tarayya da ke Tattara Haraji
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu akan kasafin kudin sabuwar shekarar 2021.
A jawabin da ya gabatar yayin saka hannu a kan kasafin kudin, shugaba Buhari...





















