ALLAH ya yi wa ‘Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa

0
ALLAH ya yi  wa 'Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa   Diyar shugaban darikar Tijjaniyya Sheikh Ibrahim Inyass, Sayyada Maryam Sheikh Inyass, ta rasu a kasar Senegal. Marigayiyar ta kasance mai hidima tare da sadaukar da rayuwarta wajen harkokin da suka shafi addinin...

2023: Mutanen da Suke son Maye Gurbin Shugaba Buhari

0
2023: Mutanen da Suke son Maye Gurbin Shugaba Buhari   Zaben 2023 a koda yaushe yana sake karatowa sannan 'yan siyasa na ta shirinsu. Akwai wasu manyan 'yan siyasa da suka nuna bukatarsa ta maye gurbin Buhari. Wasu daga cikinsu basu budi baki...

ALLAH ya yi wa Tsohon Sanata Sa’idu Kumo Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Tsohon Sanata Sa'idu Kumo Rasuwa   Cike da alhini tare da tashin hankali yau Lahadi aka tashi da labarin rasuwar Sa'idu Kumo. Tsohon sanatan kuma mai sarautar garkuwan Gombe ya rasu a asibitin Gwagwalada a Abuja. Ya taba wakiltar...

PDP: ‘Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jigon Jam’iyyar Tare da Garkuwa da Yaransa

0
PDP: 'Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jigon Jam'iyyar Tare da Garkuwa da Yaransa   Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun jefa al’umman Bosso da jihar Niger cikin rudani da fargaba. Hakan ya kasance ne sakamakon kisan jigon PDP, da yan...

APC ta Rasa Wani Shugaban Jam’iyyarta

0
APC ta Rasa Wani Shugaban Jam'iyyarta   Mutanen yankin Bariga da ke karamar hukumar Somolu a jihar Lagas sun rasa wani babban danta kuma dan siyasa. Revered Timothy Oyasodun ya rasu a safiyar ranar Asabar, 26 ga watan Disamba. Oyasodun, shahararren malamin kirista...

Boko Haram: Kungiyar ta Kai wa Wasu Kauyuka Hari

0
Boko Haram: Kungiyar ta Kai wa Wasu Kauyuka Hari Mayakan ta'addanci Boko Haram sun kai hari kauyuka uku na karamar hukumar Hawul. Sun isa kauyukan uku da tarin yawansu a lokaci daya inda suka fara harbe-harbe. An tabbatar da cewa sun kona...

Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu’amala Mara Kyau – Phyllis...

0
Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu'amala Mara Kyau - Phyllis Thompson   Wata mata 'yar kasuwa daga kasar Zambia ta wallafa hotunanta tare da biloniya Ned Nwoko. A wallafar ta ce gara ta shiga a mace ta 7...

Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya

0
Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya   Shugaba a yankin tsakiyar kasar nan, Farfesa Yusuf Turaki, ya ce Najeriya tana dab da tarwatsewa. Farfesan arewacin Najeriyan ya ce har sai an gyara kundin tsarin mulkin kasar nan ne za a...

Kirismeti: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona a Ranar

0
Kirismeti: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona a Ranar   Hukumar NCDC ta sanar da samun karin mutum 712 da suka kamu da annobar korona. Wadanda suka kamu sun fito ne daga jihohi 20 na kasar. A yanzu jimlar mutane 82747...

Yaduwar Korona: Gwamnatin Legas ta Saka Sabuwar Doka Kan Masu Biki

0
Yaduwar Korona: Gwamnatin Legas ta Saka Sabuwar Doka Kan Masu Biki   A sabuwar dokar gwamnatin Lagas sai sabbin ma'aurata sun nemi izini kafin su tara jama'a a wajen biki. Hakan na daga cikin matakan yaki da annobar korona. Daga yanzu mutane 300...