Yadda Hadimin Ministan Sadarwa ya Kubuta a Hannun Masu Garkuwa
Yadda Hadimin Ministan Sadarwa ya Kubuta a Hannun Masu Garkuwa
Wani jami'in dan sanda kuma dogarin Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane amma ya samu kubuta.
Dan sandan, wanda dan...
Sabuwar Nau’in Cutar KoronaVirus ta Bayyana a Najeriya
Sabuwar Nau'in Cutar KoronaVirus ta Bayyana a Najeriya
Masana sun ce an fara samun masu dauke da kwayar SARS-CoV-2 a Najeriya.
Africa Centre of Excellence for Genomics of Infectious Diseases ta gano wannan.
Shugaban cibiyar binciken yace N501Y, A570D da HV 69...
Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Wani Jami’in Tsaro Tare da Garkuwa da Uwa da...
Yadda 'Yan Bindiga Suka Kashe Wani Jami'in Tsaro Tare da Garkuwa da Uwa da Danta
‘Yan bindiga sun sace wata mata da jaririnta a Garin Falgore a farkon makon nan.
An kashe wani mutumi daga cikin wadanda su kayi yunkurin kai...
Kotu ta yi Watsi da Shari’ar Sirikin Atiku Abubakar
Kotu ta yi Watsi da Shari'ar Sirikin Atiku Abubakar
Wani alkali da ke zama a babban kotun tarayya da ke Legas ya yi watsi da shari'ar sirikin Atiku.
Alkalin ya bayyana cewa kotun bata da hurumin yanke hukunci saboda an yi...
Gwamnan Borno ya Fusata Kan Rundunar Sojoji
Gwamnan Borno ya Fusata Kan Rundunar Sojoji
A ranar Litinin ne rahotanni suka bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun sace wasu matafiya.
Sun sace matafiyan ne a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Farfesa Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, ya nuna fushinsa...
Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka
Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka
Gwamnatin tarayya ta saka sabbin dokoki a sakamakon yadda cutar korona ke yaduwa.
PTF ta sanar da cewa gwamnatin tarayya ta bukaci rufe dukkan mashaya, gidajen rawa da wuraren nishadi.
Ana bukatar dukkan...
Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi
Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi
Tsagin jam'iyyar APC na jihar Rivers da ke yi wa Aguma biyayya ta dakatar da ministan sufuri Rotimi Amaechi.
A cewarta, ta dakatar da Amaechi ne bisa zarginsa da ake yi na aikata ayyukan cin...
Yadda Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa yake Cin Duniyarsa da Tsinke – Neymar
Yadda Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa yake Cin Duniyarsa da Tsinke - Neymar
Kasaitaccen dan wasan kwallon kafan nan dan asalin Brazil, Neymar, yana cin duniyarsa da tsinke.
Idan mutum ya kalli gidan da yake zama, na kimanin N3,300,000,000, zai yarda...
Najeriya: Da yiyiwar Za’a Kara Saka Dokar Kulle Karo na Biyu a Kasar
Najeriya: Da yiyiwar Za'a Kara Saka Dokar Kulle Karo na Biyu a Kasar
Duk da sanar da cewa an samu rigakafin annobar kwayar cutar korona, har yanzu annobar ba ta daina firgita duniya ba.
Tuni jihohin Nigeria da dama suka sanar...
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da ‘Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera...
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da 'Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera Zangon-Kataf
Miyagu sun kai hara-hare a garuruwan Kauru, Lere da kuma Zangon-Kataf.
An rasa rai a Ungwan Gaiya, Ungwan Gimba, Ungwan Makama da Apimbu.
Gwamnatin Kaduna tace an...