Dalilin da Yasa Gwamnonin APC Suka Hana Buhari Zama da ‘Yan Majalisar Tarayya
Dalilin da Yasa Gwamnonin APC Suka Hana Buhari Zama da 'Yan Majalisar Tarayya
Gwamnonin jam'iyyar APC basa son shugaba Buhari ya zauna da 'yan majalisar tarayya a kan harkar tsaro.
A cewar gwamnonin, matsawar ya zauna dasu zai janyo raini gare...
ƙungiyar NEF ta yi Magana Akan Kudu
ƙungiyar NEF ta yi Magana Akan Kudu
Kungiyar dattawan arewa sun yi wani gagarumin zargi a kan mutanen kudu maso gabas.
Shugaban kungiyar, Ango Abdullahi ya bayyana cewa yan kabilar Igbo na farma yan arewa a kudu.
Shugaban na NEF ya ce...
Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE
Shugaba Buhari ya Sauke Shugaban NDE
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauke Dakta Nasiru Mohammed Ladan Argungun, shugaban NDE daga mukaminsa.
Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu ya fitar a ranar...
Tsohon Mataimakin Shugaban APC ya yi Martani Kan Dakatar da shi da Akai
Tsohon Mataimakin Shugaban APC ya yi Martani Kan Dakatar da shi da Akai
Hilliard Eta, tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa yankin kudu maso kudu ya ce dakatar da shi da jam'iyyar tayi ba bisa ka'ida bane.
Eta ya yi...
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Bude Boda
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Bude Boda
Babban Albishiri ga yan Najeriya, Buhari ya bayyana abinda ya tattauna da gwamnoni.
Ya zauna da su bayan zaman majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan ba...
Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU
Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU
Gwamnatin tarayya ta musanta maganar da shugaban ASUU yayi a ranar karshen mako.
Ta ce tana kan hanyar cika duk alkawuran da ta daukar wa ASUU, ta ma cika wasu yanzu haka. Sannan sun yi...
ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa
ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa
Manyan mutane da ma su fada a ji a jihar Kebbi sun halarci jana'izar Muhammad Sani Umar Kalgo.
Marigayi Kalgo ya rasu da safiyar ranar Talata bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
An...
2023: APC ta ba wa Wanda Suka shiga Jam’iyyar Damar Tsayawa Takara
2023: APC ta ba wa Wanda Suka shiga Jam'iyyar Damar Tsayawa Takara
Jam'iyyar APC ta amincewa wanda suka shiga jam'iyyar kwanan nan da wanda su ke shirin shiga tsayawa takara.
Gwamna Nasiru El-Rufai na Jihar Kaduna ne ya bayyana haka bayan...
PDP ta yi Kira ga INEC da ta Soke Ragistar da Aka ba APC
PDP ta yi Kira ga INEC da ta Soke Ragistar da Aka ba APC
PDP tayi kira ga hukumar INEC ta soke rajistar da aka yi wa APC tun 2013.
Jam’iyyar hamayyar tace tun da aka sauke shugabannin PDP, ta tashi...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga labule da gwamnonin kasar 36.
Sun shiga ganawar ne a fadar villa a ranar Talata, 8 ga watan Disamba.
Zuwa yanzu babu wani cikakken bayani game da ganawar...