Benjamin Kalu ya yi Martani Akan Furucin Wani Dan Majalisar PDP

0
Benjamin Kalu ya yi Martani Akan Furucin Wani Dan Majalisar PDP   Majalisar wakilai ta nisanta kanta daga kira ga fara shirin tsige Shugaba Buhari. Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar ya ce kiran da Kingsley Chinda na PDP yayi ba...

Gwamnatin Tarayya ta Bawa Jahar Jigawa N47b

0
Gwamnatin Tarayya ta Bawa Jahar Jigawa N47b   Gwamnatin Tarayya ta ba Jihar Jigawa N47b da take binta bashi. Gwamnan Jigawa, Badaru Abubakar ya tabbatar da wannan jiya. Biliyan 10 daga cikin kudin sun fito ne daga aikin filin jirgin sama. Mai girma gwamnan...

Rundunar Sojoji Tayi Nasarar Kashe ‘Yan Ta’adda Tare da Kwace Makamansu

0
Rundunar Sojoji Tayi Nasarar Kashe 'Yan Ta'adda Tare da Kwace Makamansu   Rundunar sojoji ta Operation Whirl Stroke tana samun nasarar ragargazar 'yan ta'adda. A ranar Lahadi, 6 ga watan Disamban 2020, sun kashe 'yan ta'adda 3 tare da kwace makamansu. Hakan ya...

Dalilin da Yasa Na Canza Jam’iyya – Abdul’aziz Nyako

0
Dalilin da Yasa Na Canza Jam'iyya - Abdul'aziz Nyako Tsohon sanatan Adamawa, Abdul'Aziz Nyako, da sauran 'yan jam'iyyar ADC na jihar sun koma APC. A cewarsa, sun lura da yadda jam'iyyar APC take tafiyar da lamurranta cikin kwanciyar hankali. Ya ce sai...

Endsars: Shugaba Buhari Ya Jan Kunnen Masu Zanga-Zangar

0
Endsars: Shugaba Buhari Ya Jan Kunne Masu Zanga-Zangar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jan kunne yayinda masu zanga zangar EndSARS suka koma tituna don yin gangami. Buhari ya ce lallai za a dauki mummunan mataki kan bata-garin da za su...

NSCDC Sunyi Nasarar Ceto Wata Mata Daga Hannun ‘Yan Uwanta

0
NSCDC Sunyi Nasarar Ceto Wata Mata Daga Hannun 'Yan Uwanta An yi nasarar ceto wata mata wacce ’yan uwanta suka kulle a wani daki tsawon wata biyar. Matar da aka ceto mai suna Saratu Ayuba tana zaune ne a unguwar Bolari...

Shin Wai Yaushe ASUU Zata Janye Yajin Aiki ?

0
Shin Wai Yaushe  Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki ? Shugaban ASUU ya ce ba za su janye yajin aikinsu ba sai gwamnati ta biya su albashin da ta rike. Ya ce babu yadda za a yi malamai su koma makarantu...

Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar

0
Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar Matasa sun fara gudanar da sabuwar zanga zangar EndSARS a garin Osogbo, jahar Osun. Sun gudanar da gangamin ne a yau Litinin, 7 ga watan Oktoba inda suka yi tattaki har zuwa majalisar dokokin...

BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu

0
BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu Jami'ar Bayero da ke Kano ta sake yin rashin babban malami, Farfesa Ali Muhammad Garba a ranar Lahadi. Farfesa Ali ya rasu Kwanaki biyu kacal bayan ya wallafa, a shafinsa dandalin sada zumunta, cewa...

Cross River: INEC ta sanar da Jam’iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata

0
Cross River: INEC ta sanar da Jam'iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata Hukumar INEC ta kaddamar da dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na Sanata a Cross River ta arewa. Baturen zaben, Farfesa Ameh...