AMCON: Shugaba Buhari ya sake Zaben Ahmed kuru a Matsayin Manajan Darekta

0
AMCON: Shugaba Buhari ya sake Zaben Ahmed kuru a Matsayin Manajan Darekta   Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi wasu muhimman nade-nade a hukumomin NDIC da AMCON. Sanar da sabbin nade-nade na kunshe a cikin sanarwar da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu,...

‘Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota

0
'Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota   Idris Ayotunde wani matashi ne da ya kammala karatun HND amma bai samu aiki ba. Hakan ya sa shi yanke shawarar bude wurin wankin mota a kusa da wata tashar mota da ke...

Gwamnatin Kano Tayi Magana Kan Almajiran Jahar

0
Gwamnatin Kano Tayi Magana Kan Almajiran Jahar   Gwamnan jihar Kano, Abdulllahi Umar Ganduje ya bayyana cewa almajiran da ke Najeriya ba 'yan kasa bane. Kamar yadda ya sanar, ya ce da yawansu da ke yawo a tituna 'yan kasashen Nijar, Chadi...

Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban

0
Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban   Barista Bukarti ya ce 'yan Boko Haram suna amfani da dabaru na musamman. A cewarsa, bincikensa ya nuna cewa inda Shekau yake, babu intanet. Kuma yana daukar bidiyon a inda yake, sai ya...

Aisha Yesufu ta Maida wa Shugaba Buhari Martani

0
Aisha Yesufu ta Maida wa Shugaba Buhari Martani Aisha Yesufu, 'yar gwagwarmaya kuma jagorar zanga-zangar EndSARS, ta mayar da martani mai yaji ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari. A ranar Litinin ne shugaba Buhari ya yi gargadin cewa zai magance duk wani...

Benjamin Kalu ya yi Martani Akan Furucin Wani Dan Majalisar PDP

0
Benjamin Kalu ya yi Martani Akan Furucin Wani Dan Majalisar PDP   Majalisar wakilai ta nisanta kanta daga kira ga fara shirin tsige Shugaba Buhari. Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar ya ce kiran da Kingsley Chinda na PDP yayi ba...

Gwamnatin Tarayya ta Bawa Jahar Jigawa N47b

0
Gwamnatin Tarayya ta Bawa Jahar Jigawa N47b   Gwamnatin Tarayya ta ba Jihar Jigawa N47b da take binta bashi. Gwamnan Jigawa, Badaru Abubakar ya tabbatar da wannan jiya. Biliyan 10 daga cikin kudin sun fito ne daga aikin filin jirgin sama. Mai girma gwamnan...

Rundunar Sojoji Tayi Nasarar Kashe ‘Yan Ta’adda Tare da Kwace Makamansu

0
Rundunar Sojoji Tayi Nasarar Kashe 'Yan Ta'adda Tare da Kwace Makamansu   Rundunar sojoji ta Operation Whirl Stroke tana samun nasarar ragargazar 'yan ta'adda. A ranar Lahadi, 6 ga watan Disamban 2020, sun kashe 'yan ta'adda 3 tare da kwace makamansu. Hakan ya...

Dalilin da Yasa Na Canza Jam’iyya – Abdul’aziz Nyako

0
Dalilin da Yasa Na Canza Jam'iyya - Abdul'aziz Nyako Tsohon sanatan Adamawa, Abdul'Aziz Nyako, da sauran 'yan jam'iyyar ADC na jihar sun koma APC. A cewarsa, sun lura da yadda jam'iyyar APC take tafiyar da lamurranta cikin kwanciyar hankali. Ya ce sai...

Endsars: Shugaba Buhari Ya Jan Kunnen Masu Zanga-Zangar

0
Endsars: Shugaba Buhari Ya Jan Kunne Masu Zanga-Zangar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jan kunne yayinda masu zanga zangar EndSARS suka koma tituna don yin gangami. Buhari ya ce lallai za a dauki mummunan mataki kan bata-garin da za su...