Yadda Wasu Jam’iyyu Suka Rasa Mambobin su

0
Yadda Wasu Jam'iyyu Suka Rasa Mambobin su Mambobin jam’iyyun PDP da APGA fiye da 500 sun sauya sheka zuwa APC a jihar Abia. Taron ya samu halartan Sanata Orji Kalu da shugaban APC a jihar Abia, Donatus Nwapka. Hakan na zuwa ne...

Kuɗaɗen da Ma’akatar Wassani ke Bukata

0
Kuɗaɗen da Ma'akatar Wassani ke Bukata   Sunday Dare, ministan wasanni, ya ce ma'aikatar wasanni ta na bukatar miliyan N81 domin cire ciyawa daga filin wasa na MKO Abiola. A cewar ministan, hukumar kula da muhalli ta Abuje ce ta bukaci ma'aikatar...

Harin da ya Girgiza Al-umma

0
Harin da ya Girgiza Al-umma Rahoto da dumi-duminsa daga jaridar HumAngke na nuni da cewa an sauya kwamandan bataliyar sojoji da ke Zabarmari. Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, a kauyen Zabarmari ya tayar da hankulan...

‘Yan Arewa Sun Roki Pantami ya Kai Kukan su Gurin Buhari

0
'Yan Arewa Sun Roki Pantami ya Kai Kukan su Gurin Buhari   Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, ya tayar da hankulan jama'a. Jama'a da dama, musamman 'yan arewa, sun mamaye dandalin sada zumunta da alhinin kisan...

Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023

0
Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023 An fara tsere kan wanda zai gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kasar. Wata kungiyar Arewa ta kaddamar da neman sahihin dan takara da zai zama shugaban kasa a 2023. Kungiyar ta kuma...

Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki

0
Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki Babbar tashar wutar lantarki ta lalace, kuma hakan zai kawo cikas ga wutar lantarkin wasu jihohi. Jihohin da rashin wutar zai shafa sun hada da jihar Kaduna, Sokoto, Kebbi da jihar Zamfara. Shugaban yada labarai...

Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma

0
Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma   Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana alhininsa a kan kisan manoman shinkafa 40 na Maiduguri. Ya bayyana takaicinsa karara, inda yace gyara tsarin tsaron Najeriya yana daukar dogon lokaci kuma...

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje

0
Kaduna: 'Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje   Wasu yan bindiga sun kai farmaki wani gari a karamar hukumar Jemaa da ke jihar Kaduna. Maharan sun kashe mutum bakwai, sun raunata hudu sannan suka kona akalla gidaje hudu. Harin...

Yadda ‘Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma

0
Yadda 'Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma Rahoton Premium Times na nuna cewa wasu da kae zargin yan Boko Haram ne su hallaka manoman shinkafa 44 a jihar Borno. A cewar rahoton, sun hallaka manoman ne yayinda suke girban amfanin...

‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta’adda

0
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta'adda 'Yan sandan jihar Rivers sun samu nasarar damkar wani dan ta'adda tare da yaransa. Mutumin ya addabi fasinjojin jiragen ruwan bakin kogin Bonny, da ke Port Harcourt. Sakamakon harin da suka kai ranar Alhamis,...