Kotu ta Bukaci a Kawo Mata Dan Abdulrasheed Maina

0
Kotu ta Bukaci a Kawo Mata Dan Abdulrasheed Maina Kotu ta umarci a damko dan Abdulrasheed Maina, Faisal, don a yanke masa hukunci maimakon mahaifinsa. Hakan ya faru bayan lauyan EFCC, Abubakar Mohammed, ya nemi a kama Faisal a maimakon mahaifinsa. Ya...

Anyi Batatciya Tsakanin Gandirebobi da ‘Yan Acaba

0
Anyi Batatciya Tsakanin Gandirebobi da 'Yan Acaba An tafka mummunan rikici tsakanin 'yan acaba da gandirebobi na gidan yarin Agodi Gate a Oyo. Rahotanni sun ce rikicin ya barke ne bayan da gandirebobin suka harbe wasu mutane biyu. Hakan ya janyo zanga...

In Kun Isa ku ba wa Kudu Tikitin Shugaban Kasa 2023 – Umahi Zuwa...

0
In Kun Isa ku ba wa Kudu Tikitin Shugaban Kasa 2023 - Umahi Zuwa PDP Gwamna Umahi ya sake aika wani muhimmin sako zuwa ga tsohuwar jam’iyyarsa, PDP, gabannin 2023. Gwamnan na jihar Ebonyi ya ce yana zuba ido don ganin...

NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya

0
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya Gwamnatin tarayya ta na yunkurin nemo mai a yankin Arewacin Najeriya. Ministan man fetur, Timipre Sylva ya bayyana irin nasarorin da ake samu. Timipre Sylva ya ce an gano wasu rijiyoyi a...

ASUU: Abinda Za’ayi a Najeriya Don Magance Matsalar Yajin Aiki

0
ASUU: Abinda Za'ayi a Najeriya Don Magance Matsalar Yajin Aiki Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta bada shawarwari kan yadda za a kawo karshen yawan yaji aikin yi. Kungiyar ta ce ya zama dole a kafa doka da zata hana masu...

‘Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da ‘Yan Bindiga

0
'Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da 'Yan Bindiga Wasu 'yan sandan jihar Katsina sun yi musayar wuta da wasu 'yan bindiga a dajin Rugu. Sun samu nasarar ceto wata mata mai shekaru 55, sannan sun harbi wasu 'yan bindigan. Da 'yan...

Kotu ta Bada Izinin Kamo Mata Wani Farfesa

0
Kotu ta Bada Izinin Kamo Mata Wani Farfesa Kotu ta bada umarnin a kamo mata Farfesa Ignatius Uduk a Akwa Ibom. Hukumar INEC ta na zargin Ignatius Uduk da taba mata alkaluman zabe. A baya an bukaci Farfesan na jami’ar Uyo ya...

Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu

0
Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu. shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya karanto a...

Yadda Wani Dan Ta’adda ya Kashe Uba da Dan sa

0
Yadda Wani Dan Ta'adda ya Kashe Uba da Dan sa A ranar Litinin da daddare wani dan ta'adda ya je har gidan wani Malam Nuhu ya kashe shi a jihar Kano. Bayan faruwar lamarin ne dan sa ya bi mutumin da...

‘Yan Jam’iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu

0
'Yan Jam'iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu ‘Yan majalisar adawa ba su goyon bayan Mahmud Yakubu ya sake rike INEC. Sanatocin PDP suna ganin cewa sam bai dace Yakubu ya koma kan kujera ba. Marasa rinjaye a Majalisar...