Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023

0
Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023 An fara tsere kan wanda zai gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kasar. Wata kungiyar Arewa ta kaddamar da neman sahihin dan takara da zai zama shugaban kasa a 2023. Kungiyar ta kuma...

Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki

0
Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki Babbar tashar wutar lantarki ta lalace, kuma hakan zai kawo cikas ga wutar lantarkin wasu jihohi. Jihohin da rashin wutar zai shafa sun hada da jihar Kaduna, Sokoto, Kebbi da jihar Zamfara. Shugaban yada labarai...

Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma

0
Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma   Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana alhininsa a kan kisan manoman shinkafa 40 na Maiduguri. Ya bayyana takaicinsa karara, inda yace gyara tsarin tsaron Najeriya yana daukar dogon lokaci kuma...

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje

0
Kaduna: 'Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje   Wasu yan bindiga sun kai farmaki wani gari a karamar hukumar Jemaa da ke jihar Kaduna. Maharan sun kashe mutum bakwai, sun raunata hudu sannan suka kona akalla gidaje hudu. Harin...

Yadda ‘Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma

0
Yadda 'Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma Rahoton Premium Times na nuna cewa wasu da kae zargin yan Boko Haram ne su hallaka manoman shinkafa 44 a jihar Borno. A cewar rahoton, sun hallaka manoman ne yayinda suke girban amfanin...

‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta’adda

0
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta'adda 'Yan sandan jihar Rivers sun samu nasarar damkar wani dan ta'adda tare da yaransa. Mutumin ya addabi fasinjojin jiragen ruwan bakin kogin Bonny, da ke Port Harcourt. Sakamakon harin da suka kai ranar Alhamis,...

Black Friday: Rashin Abinda Fada – Shehu sani ga Kano Hisbah

0
Black Friday: Rashin Abinda Fada - Shehu sani ga Kano Hisbah   Hukumar Hisbah ta Kano na cigaba da shan suka daga bangarori daban-daban. Bayan sabanin da ta samu da malaman Kano, Sanata Shehi Sani ya yi martani. Tsohon Sanata da ya wakilci...

ka Cancanci Yabo – Dattawan Arewa ga Sarkin Musulmai

0
ka Cancanci Yabo - Dattawan Arewa ga Sarkin Musulmai   Sarkin Musulmi ya bayyana cewa Arewacin Najeriya ne wuri mafi hadarin zama yanzu. Wasu dattawan Arewan sun ce lallai gaskiya mai alfarma a fadi. Sun yi kira ga sauran shugabannin Arewa su bude...

Tallafin da Kungiyar CACOVID Zata Bayar

0
Tallafin da Kungiyar CACOVID Zata Bayar Gamayyar kungiyoyi masu yaki da annobar korona, CACOVID ta ce zata tallafawa matasa da 'yan kasuwa a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan banar da 'yan daba suka yi a wasu jihohin Najeriya yayin zanga...

Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro

0
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta koka kan tarbarbarewar tsaro a sasan Najeriya. Kungiyar ta yi wannan jawabin ne yayin martani kan kisar basarake Olufon na Ifon, Isreal Adeusi da 'yan bindiga suka kashe. Kungiyar ta...