IGP ya Karawa Wasu Kananan ‘Yan Sanda Babban Matsayi

0
IGP ya Karawa Wasu Kananan 'Yan Sanda Babban Matsayi Sifeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu, ya karawa kananan jami'an hukumar 82,779 matsayi zuwa na gaba. A jawabin da Kakakin hukumar, Frank Mba, ya saki ranar Litinin, ya ce yan sandan...

2023: APC ta Kusa Bada Izinin Sayar da Fom Din Takara – Dr Salihu...

0
2023: APC ta Kusa Bada Izinin Sayar da Fom Din Takara - Dr Salihu Lukman A ranar Litinin, darekta janar na PGF, Dr Salihu Lukman, ya ce kwanan nan APC za ta fara sayar da fom din takara. A cewarsa, ko...

Za’a Cire Wasu Daga Biyan Haraji – Shugaba Buhari

0
Za'a Cire Wasu Daga Biyan Haraji - Shugaba Buhari Muhammadu Buhari, shugaban kasa, ya ce gwamnatinsa ta bullo da tsari domin ragewa talakawaradadin hauhawar farashin kayayyaki. A cewar Buhari, daga cikin tsare-tsaren akwai batun cire wa masu karbar mafi karancin albashi...

An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa

0
An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa A kalla masu bautar kasa 138 suka kamu da cutar COVID-19. Darekta janar na NCDC ne ya bayyana hakan a ranar Litinin. A cewarsa, NCDC tana aiki tukuru a kan wannan al'amarin...

Yadda Wasu Matasa Sukai wa Wani Barawo

0
Yadda Wasu Matasa Sukai wa Wani Barawo Wasu matasa da suka kama barawo sun taimake shi da abin sha mai zaki domin kawai ya samu karfi su kara jibarsa. Matasan sun kama matashin dumu-dumu da laifn sata a Takoradi da ke...

Ina da Yara Uku a Jami’o’in Gwamnatin – Chris Ngige

0
Ina da Yara Uku a Jami'o'in Gwamnatin - Chris Ngige   Chris Ngige, ministan kwadago da ayyuka, ya ce yana da yara 3 a jami'o'in gwamnati. Ministan ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da aka yi da shi a kan yajin...

Filato: Mutane Sun Kamu da Wata Cuta Bayan Cin Kayan Wawason Tallafin Korona

0
Filato: Mutane Sun Kamu da Wata Cuta Bayan Cin Kayan Wawason Tallafin Korona   Fiye da mutane 20 sun fadi ciwo a wani kauye da ke jihar Filato. Bayan jama'an sun sha wani kunu duk suka barke da zawo. Kuma alamu sun nuna...

ALLAH ya yi wa ‘Yar Ministan Sadarwa Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa 'Yar Ministan Sadarwa Rasuwa Allah ya yi wa 'yar Ministan sadarwa na Najeriya Dakta Isa Ali Pantami rasuwa. Dakta Pantami ya sanar a shafinsa na Twitter a ranar Litinin cewa 'yarsa, Aishah Isa Ali ta rasu a...

Sojojin Najeriya Sun Samu Nasara Akan ‘Yan Bindiga

0
Sojojin Najeriya Sun Samu Nasara Akan 'Yan Bindiga Sojojin Najeriya sun samu nasarar mayar da harin 'yan ta'adda a karamar hukumar Igabi. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan ne ya tabbatar da hakan. Aruwan ya tattauna da shugabannin unguwannin, inda...

Anyi Garkuwa da Dan Uwan Ministan Gona 

0
Anyi Garkuwa da Dan Uwan Ministan Gona   ‘Yan bindiga sun shiga gidan gadon Ministan harkar gona, Sabo Nanono. Rahotanni sun ce an yi nasarar tserewa da wani ‘danuwan jinin Ministan. Ana fama da matsalar garkuwa da mutane musamman a yankin Arewa. Wasu miyagu...