Farfesa Muhmood Shi ya Cancanci Cigaba da Rike Kujerar INEC – Majalisar Dattawa

0
Farfesa Muhmood Shi ya Cancanci Cigaba da Rike Kujerar INEC - Majalisar Dattawa   Bayan makonni da zabensa, majalisa ta amince Farfesa Mahmoud Yakubu ya cigaba da gashi. Farfesa Yakubu ya gaji Farfesa Attahiru Jega wanda yayi wa'adi daya kacal. An tabbatar da...

Rashin Jituwa ya Gibta Tsakanin Majalisar Wakilai da Baba Buhari

0
Rashin Jituwa ya Gibta Tsakanin Majalisar Wakilai da Baba Buhari Bukatar gayyatar Shugaban kasa Muhammadu Buhari gaban majalisar wakilai bai samu karbuwa ba. A yayin zaman majalisa a ranar Talata, 1 ga watan Disamba, zauren majalisar wakilan ya kaure da hayaniya...

Gwamnan Kano: Wata Jami’ar Kasar Amurka ta Karrama Gaduje

0
Gwamnan Kano: Wata Jami'ar Kasar Amurka ta Karrama Gaduje Jami'ar 'East Carolina' da ke kasar Amurka ta aikowa gwamna Ganduje takardar daukansa aiki a matsayin Farfesa. A cewar Jami'ar, iliminn Ganduje, kwarewa a mulki, da shaidar kirki da aka yi masa...

Rashin Adalci: Daga Fadar Gaskiya An Rage wa Wani Soja Matsayi

0
Rashin Adalci: Daga Fadar Gaskiya An Rage wa Wani Soja Matsayi Hukumar Soji ta hukunta wani babban jami'inta kan saba dokar amfani da kafafen sada zumunta na zamani. An hukunta Janar Adeniyi tare da hadimin na musamman. Sojan ya lashi takobin daukaka...

2020: Dalilin da Yasa Wani Dan Sanda ya Zama Gwarzon Jami’i 

0
2020: Dalilin da Yasa Wani Dan Sanda ya Zama Gwarzon Jami'i  Shahrarren dan sanda wanda ake ikirarin bai taba karban cin hanci ba shekaransa 30 yana aiki, CSP Francis Erhabor, ya zama 'Jami'in dan sandan shekara' a zaben lambar yabon...

Majalisar Dattawa ta Matsa Akan Sai an cire Shugabanin Tsaro

0
Majalisar Dattawa ta Matsa Akan Sai an cire Shugabanin Tsaro Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sallami hafsoshin tsaro da suka dade kan mulki. Yan majalisan sun yanke wannan shawara na aikewa Buhari sakon ne sakamakon kudirin...

Nada Shugabananin Tsaro Ko Cire su Ikon Shugaban Kasa ne – Garba Shehu

0
Nada Shugabananin Tsaro Ko Cire su Ikon Shugaban Kasa ne - Garba Shehu Kakakin shugaban kasa, Mallam Garba Shehu ya bayyana dalilin da yasa Shugaba Buhari ke ci gaba da ajiye shugabannin tsaro. Shehu ya ce nada shugabannin tsaro ko tsige...

Dalilin Taron Gwamnoni 36

0
Dalilin Taron Gwamnoni 36 Gwamnonin Jahohi za su yi wani zama a dalilin matsalar rashin tsaro. Kungiyar NGF za ta zauna ne a Ranar Laraba bayan harin Zabarmari. Gwamnan Kaduna da babban bankin CBN zasu yi jawabi wajen taron. Vanguard ta ce gwamnonin...

Dalilin da Yasa Wata Mata Take Son Kotu ta Raba Auranta

0
Dalilin da Yasa Wata Mata Take Son Kotu ta Raba Auranta Wata matar aure ta nemi kotu ta raba aurensu da mijinta na tsawon shekaru 18 a garin Ibadan. Matar mai suna Nafisat ta kafa hujjar cewa mijinta mafadaci ne kuma...

Yadda ‘Yan Bindiga Sukai wa Kanin Wani Tsohon Dan Majalisa

0
Yadda 'Yan Bindiga Sukai wa Kanin Wani Tsohon Dan Majalisa 'Yan bindiga sun kara kai wani hari a hanyar Kaduna zuwa Zaria a ranar Lahadi, 29 ga watan Nuwamba. Cikin matafiyan da suka tsare har da dan uwan wani tsohon dan...