Gwamnan Benue ya Mika Bukatarsa Gurin Gwamnatin Tarayya
Gwamnan Benue ya Mika Bukatarsa Gurin Gwamnatin Tarayya
Gwamnan jihar Benue ya mika babbar bukata gaban shugaba Muhammadu Buhari.
Gwamna Ortoma ya bukaci shugaban kasa kada ya cire takunkumin hana shigo da shinkafa daga waje.
Ortom ya lissafa abubuwan da aka ribatu...
Adadin Kwanakin da Nake a Jahata – Gwamnan Yobe
Adadin Kwanakin da Nake a Jahata - Gwamnan Yobe
Gwamnan Buni yana rike manyan mukamai biyu a jiharsa da birnin tarayya.
Yayinda ofishinsa na gwamna ke jihar Yobe, na shugabancin jam'iyya na Abuja.
Ya bayyana yadda yake raba zaman da yakeyi tsakanin...
Malaman Addinin Musulunci Sun Koka da Mulkin Buhari
Malaman Addinin Musulunci Sun Koka da Mulkin Buhari
Malaman addinin musulunci sun caccaki gwamnatin Buhari a kan rashin tsaro.
A cewarsu, ya gaza kuma duk shugabannin Najeriya su ji tsoron Allah don zai tambayesu.
Sun kuma caccaki malaman da suka yi shiru...
Yadda Za’a Maganci Matsalar Tsaro – Ahmad Lawal ga Gwamnatin Tarayya
Yadda Za'a Magance Matsalar Tsaro - Ahmad Lawal ga Gwamnatin Tarayya
Dr. Ahmad Lawan ya gabatar da wata mafita ga gwamnatin tarayya don magance lamarin Boko Haram.
Shugaban majalisar dattawan da yake rokon gwamnati ya bayyana cewa yanzu ne lokacin da...
Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba – IGP ga Matasa
Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba - IGP ga Matasa
Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya ja kunnen matasan da ke shirin rikito wata zanga-zangar EndSARS.
Ya ce sam ba za su lamunci tayar da zaune tsaye ba, za...
El-Rufa’i ya yi Martani Akan Rashin Tsaron Jaharsa
El-Rufa'i ya yi Martani Akan Rashin Tsaron Jaharsa
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana damuwarsa a kan rashin tsaron da ke addabar jaharsa.
A cewarsa, 'yan sandan da yakamata a ce suna yakar 'yan ta'adda suna can suna rike jakunkunan...
Wasu ‘Yan Majalisa da Sanata Sun Fada Dalilin Kin Shigar su APC
Wasu 'Yan Majalisa da Sanata Sun Fada Dalilin Kin Shigar su APC
David Umahi yace ya tsara barin PDP ne tare da irinsu tsohon SGF, Anyim Pius Anyim.
Gwamnan ya ce hakan bai yiwu ba saboda ya je sun yi zama...
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina
Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, ya matsa layar zana a yayin da kotu ke nemansa a Najeriya.
Bacewar maina ta sa kotu ta tsare Sanata Ali Ndume a gidan yari saboda shine ya karbi...
Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Rijista
Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Rijista
Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da cewa ta tsayar da ranar 12 ga watan Disamba domin fara rijistar sabbi da sabunta rijistar tsofin mambobinta.
Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar...
Bukatu 7 da Zulum ya Roko a Gurin Tawagar Buhari
Bukatu 7 da Zulum ya Roko a Gurin Tawagar Buhari
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya shawarci tawagar gwamnatin tarayya da suka kawo masa jaje kan kisan manoma 43.
Zulum ya shawarci gwamnatin tarayya ta yo hayan zaratan sojoji daga kasashen...




















