An Kai Hari Gidajen Lakcarorin ABU, Anyi Garkuwa da Wani Farfesa

0
An Kai Hari Gidajen Lakcarorin ABU, Anyi Garkuwa da Wani Farfesa Rahotannin kwanakin baya bayan na na nuni da cewa 'yan bindiga sun fara matsawa garin Zaria. Wasu 'yan bindiga sun kai hari kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bammali a...

Zuwaira Hassan: Tsohuwar kwamishinar Lafiya ta Jihar Bauchi ta Rasu

0
Zuwaira Hassan: Tsohuwar kwamishinar Lafiya ta Jihar Bauchi ta Rasu Allah ya yi wa tsohuwar kwamishinar lafiya ta jihar Bauchi, Dr. Zuwaira Hassan rasuwa. Zuwaira ta rasu a hatsarin mota a safiyar yau Litinin, 23 ga watan Nuwamba, a hanyarta na...

Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika

0
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani limamin cocin Katolika a Abuja. Rundunar yan sandan birnin tarayya ta tabbatar da lamarin wanda ya afku a ranar Lahadi. Tuni dai...

‘Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu

0
'Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu   Har yanzu 'yan bindiga na cigaba da kai hare-hare tare da kashe mutane ko yin garkuwa da su a sassan jihar Katsina. A wannan karon, 'yan bindigar sun...

Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci

0
Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci A daren Ranar Asabar ne wani Kabir Idris Kura ya yi wata wallafa a kan jaruma Hadiza Gabon a Instagram. Ya sanar da yadda jarumar ta dauka nauyin ginin katafaren masallaci tun daga tushensa har...

Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya

0
Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya Taron da aka shirya a daren ranar Lahadi a tsakanin FG da NLC a fadar shugaban kasa bai samu yiwuwa ba. A cikin watan Satumba ne NLC ta yi niyyar shiga yajin...

Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB – Magu

0
Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB - Magu Ana bukatar Ibrahim Magu ya gabatar da bayanai game da kadarorinsa. Tsohon Shugaban na EFCC ya ce DSS sun tattara takardun da ake nema. A dalilin hakan, Lauyan Magu ya ce babu abin...

Matsin Tattalin Arzikin Najeriya ba na Din-din-din Bane – Ministar Kudi

0
Matsin Tattalin Arzikin Najeriya ba na Din-din-din Bane - Ministar Kudi Ministar kudi ta kasa, Zainab Ahmed ta bayyana cewa matsin tattalin arziki da Najeriya ta shiga na dan lokaci ne. Zainab ta sanar da hakan ne a taron tattalin arziki...

Garkuwa da Mutane a Titin Abuja – Kaduna ya Zama Ruwan Dare – Umar...

0
Garkuwa da Mutane a Titin Abuja - Kaduna ya Zama Ruwan Dare - Umar Mohammad   Tsokacin Edita: Dukkan abubuwan da zasu karanta a wannan rubutu ra'ayin marubucin ne ba ra'ayi Legit.ng Hausa ba. Murna dai ya koma ciki musamman ga matafiya...

Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano

0
Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano Yawanci akan ga tagwaye masu kama da juna na abubuwa iri daya kamar sanya tufafi kala daya, yawo a tare, karantar abu daya a makaranta ko ma yin aure rana daya. Abin...