Amurka ta Sakawa Wasu Takunkumai na Shiga Kasar

0
Amurka ta Sakawa Wasu Takunkumai na Shiga Kasar Amurka ta kakaba wa wasu kasashen Afrika sabbin takunkumai na shiga kasarta. A sabuwar dokar tafiye-tafiye na Shugaba Donald Trump, dole sai kasashen sun fara biyan dala 15 kafin amincewa su tafi kasar. Sabuwar...

Ondo ta Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jahar

0
Ondo ta Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Rikicin siyasa a majalisar dokokin jihar Ondo ya yi sanadiyar tsige mataimakin kakakin majalisa, Iroju Ogundeji. An cire Ogundeji daga matsayin a ranar Talata, 24 ga watan Nuwamba, a yayin zaman majalisar. A nan...

Gombe ta Cire Kakakin Majalisar Dokokin Jahar

0
Gombe ta Cire Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Bayan kasa da shekara daya kan kujerar, an tunbuke kakakin majalisa. Wanda aka cire kafin ya hau ne ya jagoranci cire Kakaki. Ba tare da bata lokaci ba aka nada sabon Kakaki.wanda zai jagoranci majalisar. Mambobi...

Kotu ta Bukaci a Kawo Mata Dan Abdulrasheed Maina

0
Kotu ta Bukaci a Kawo Mata Dan Abdulrasheed Maina Kotu ta umarci a damko dan Abdulrasheed Maina, Faisal, don a yanke masa hukunci maimakon mahaifinsa. Hakan ya faru bayan lauyan EFCC, Abubakar Mohammed, ya nemi a kama Faisal a maimakon mahaifinsa. Ya...

Anyi Batatciya Tsakanin Gandirebobi da ‘Yan Acaba

0
Anyi Batatciya Tsakanin Gandirebobi da 'Yan Acaba An tafka mummunan rikici tsakanin 'yan acaba da gandirebobi na gidan yarin Agodi Gate a Oyo. Rahotanni sun ce rikicin ya barke ne bayan da gandirebobin suka harbe wasu mutane biyu. Hakan ya janyo zanga...

In Kun Isa ku ba wa Kudu Tikitin Shugaban Kasa 2023 – Umahi Zuwa...

0
In Kun Isa ku ba wa Kudu Tikitin Shugaban Kasa 2023 - Umahi Zuwa PDP Gwamna Umahi ya sake aika wani muhimmin sako zuwa ga tsohuwar jam’iyyarsa, PDP, gabannin 2023. Gwamnan na jihar Ebonyi ya ce yana zuba ido don ganin...

NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya

0
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya Gwamnatin tarayya ta na yunkurin nemo mai a yankin Arewacin Najeriya. Ministan man fetur, Timipre Sylva ya bayyana irin nasarorin da ake samu. Timipre Sylva ya ce an gano wasu rijiyoyi a...

ASUU: Abinda Za’ayi a Najeriya Don Magance Matsalar Yajin Aiki

0
ASUU: Abinda Za'ayi a Najeriya Don Magance Matsalar Yajin Aiki Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta bada shawarwari kan yadda za a kawo karshen yawan yaji aikin yi. Kungiyar ta ce ya zama dole a kafa doka da zata hana masu...

‘Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da ‘Yan Bindiga

0
'Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da 'Yan Bindiga Wasu 'yan sandan jihar Katsina sun yi musayar wuta da wasu 'yan bindiga a dajin Rugu. Sun samu nasarar ceto wata mata mai shekaru 55, sannan sun harbi wasu 'yan bindigan. Da 'yan...

Kotu ta Bada Izinin Kamo Mata Wani Farfesa

0
Kotu ta Bada Izinin Kamo Mata Wani Farfesa Kotu ta bada umarnin a kamo mata Farfesa Ignatius Uduk a Akwa Ibom. Hukumar INEC ta na zargin Ignatius Uduk da taba mata alkaluman zabe. A baya an bukaci Farfesan na jami’ar Uyo ya...