Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu
Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu.
shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya karanto a...
Yadda Wani Dan Ta’adda ya Kashe Uba da Dan sa
Yadda Wani Dan Ta'adda ya Kashe Uba da Dan sa
A ranar Litinin da daddare wani dan ta'adda ya je har gidan wani Malam Nuhu ya kashe shi a jihar Kano.
Bayan faruwar lamarin ne dan sa ya bi mutumin da...
‘Yan Jam’iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu
'Yan Jam'iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu
‘Yan majalisar adawa ba su goyon bayan Mahmud Yakubu ya sake rike INEC.
Sanatocin PDP suna ganin cewa sam bai dace Yakubu ya koma kan kujera ba.
Marasa rinjaye a Majalisar...
Abinda ya Zama Dole APC Tayi Don Samun Damar Zarcewa 2023 – Fashola
Abinda ya Zama Dole APC Tayi Don Samun Damar Zarcewa 2023 - Fashola
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya ce APC za ta cigaba da mulki a 2023, matsawar sun cika alkawuransu.
Ya ce wajibi ne 'yan siyasa su dage...
Yakubu Gowan: Abinda Tsohon Shugaban Kasan Najeriya ya yi
Yakubu Gowan: Abinda Tsohon Shugaban Kasan Najeriya ya yi
Wani ‘Dan Majalisar Birtaniya ya zargi Janar Yakubu Gowon da laifin sata.
‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban kasar ya saci kudi daga asusun CBN.
Babu abin da zai iya tabbatar da wannan...
Kotu Ta yi Min Rashin Adalci – Ndume
Kotu Ta yi Min Rashin Adalci - Ndume
Jiya da misalin karfe 4 na yamma aka tafi da Sanata Ndume gidan gyaran hali da ke Kuje, Abuja.
Amma kuma lauyansa ya ce ba a basu wasu takardu da suka bukata ba...
IGP ya Karawa Wasu Kananan ‘Yan Sanda Babban Matsayi
IGP ya Karawa Wasu Kananan 'Yan Sanda Babban Matsayi
Sifeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu, ya karawa kananan jami'an hukumar 82,779 matsayi zuwa na gaba.
A jawabin da Kakakin hukumar, Frank Mba, ya saki ranar Litinin, ya ce yan sandan...
2023: APC ta Kusa Bada Izinin Sayar da Fom Din Takara – Dr Salihu...
2023: APC ta Kusa Bada Izinin Sayar da Fom Din Takara - Dr Salihu Lukman
A ranar Litinin, darekta janar na PGF, Dr Salihu Lukman, ya ce kwanan nan APC za ta fara sayar da fom din takara.
A cewarsa, ko...
Za’a Cire Wasu Daga Biyan Haraji – Shugaba Buhari
Za'a Cire Wasu Daga Biyan Haraji - Shugaba Buhari
Muhammadu Buhari, shugaban kasa, ya ce gwamnatinsa ta bullo da tsari domin ragewa talakawaradadin hauhawar farashin kayayyaki.
A cewar Buhari, daga cikin tsare-tsaren akwai batun cire wa masu karbar mafi karancin albashi...
An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa
An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa
A kalla masu bautar kasa 138 suka kamu da cutar COVID-19.
Darekta janar na NCDC ne ya bayyana hakan a ranar Litinin.
A cewarsa, NCDC tana aiki tukuru a kan wannan al'amarin...





















