Yanda Tattalin Arzikin Nageriya ya Lalace a Mulkin Buhari – Atiku
Yanda Tattalin Arzikin Nageriya ya Lalace a Mulkin Buhari - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce ya matukar girgiza da samun labarin cewa tattalin arzikin Nigeria ya sake karyewa.
Wannan shine karo na uku da tattalin arzikin Nigeria...
2023: Ana Ikirarin Wasu Gwamnoni Sun yi wa Jonathan Tayin Shugaban Kasa
2023: Ana Ikirarin Wasu Gwamnoni Sun yi wa Jonathan Tayin Shugaban Kasa
Wani rahoto ya yi ikirarin cewa yan siyasa a APC na kokarin neman dan takarar Shugaban kasa da ya kamata gabannin zaben 2023.
Wata jaridar kasar ta ruwaito cewa...
2023: Ya Kamata a Samu Shugaban Kasa Daga Arewa – Yahaya Kwande
2023: Ya Kamata a Samu Shugaban Kasa Daga Arewa - Yahaya Kwande
Ambasada Yahaya Kwande ya bayyana cewa ya kamata arewa ta samar da Shugaban kasar Najeriya na gaba.
A cewar tsohon jakadan na Najeriya, ya kamata PDP ta mika shugabancin...
Daliban da Akai Garkuwa Dasu na ABU Sun Samu Yanci
Daliban da Akai Garkuwa Dasu na ABU Sun Samu Yanci
Daliban jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya su tara da aka yi garkuwa da su, sun samu yancinsu.
Shugaban tsaro na jami'ar ya tabbatar da hakan sai dai ya ce yana...
An Samu Gawar Shugaban APC Din da Akai Garkuwa da Shi
An Samu Gawar Shugaban APC Din da Akai Garkuwa da Shi
An tsinci gawar shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa.
Wata majiya ta kusa da iyalansu, ta shaida wa manema labarai hakan a ranar Lahadi.
Duk da dai har yanzu jam'iyyar APC...
Gwamnatin Tarayya Zata Rage Harajin Motoci
Gwamnatin Tarayya Zata Rage Harajin Motoci - Hameed Ali
A shekarar 2019 ne shugaban hukumar kwatsan, Hameed Ali, ya shawarci gwamnati ta rage harajin shigo da motoci.
Hameed Ali ya ce kara farashin da gwamnati ta yi ya sace gwuiwar masu...
Wasu Fussatatun Matasa Sun Harbe Wani Dan Sanda Har Cikin Caji Ofis
Wasu Fussatatun Matasa Sun Harbe Wani Dan Sanda Har Cikin Caji Ofis
Wata zanga-zanga ta barke ranar Juma'a a babban ofishin rundunar 'yan sanda da ke yankin Ado a jihar Ekiti.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar ya ce masu zanga-zangar suna...
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban APC
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban APC
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun shiga har gida tare da yin awon gaba da shugaban jam'iyyar APC a jihar Nasarawa.
Kamar yadda kwamishinan 'yan sandan jihar, Emmanuel Bola...
Wani Shugaban PDP Ya Rasu Bayan ‘Yan Bindiga Sun Harbe Shi – Lawal Dako
Wani Shugaban PDP Ya Rasu Bayan 'Yan Bindiga Sun Harbe Shi - Lawal Dako
Allah ya yi wa Alhaji Lawal Dako, shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Sabuwa a Katsina rasu.
Alhaji Lawal Dako ya rasu ne sakamakon harbinsa da 'yan...
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa
Bayani da zafi ya nuna cewa wasu ministocin Buhari biyu suna zawarcin kujerarsa.
Kamar yadda aka gano, suna daga cikin wadanda suka assasa sauke Adam Oshiomhole.
An gane cewa basu son tsarin mulkin...






















