An Fara Sayar da Buhun Shinkafa a Kan N40,000
An Fara Sayar da Buhun Shinkafa a Kan N40,000
Jihar Ogun - Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin sayar da shinkafa a farashi mai rahusa a jihohin Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa a ranar Alhamis ne aka ƙaddamar da shirin a...
Ku Daina Tsine wa Shugabanni duk Yadda Abubuwa Suka Lalace – Sarkin Musulmai
Ku Daina Tsine wa Shugabanni duk Yadda Abubuwa Suka Lalace - Sarkin Musulmai
Mai alfarma Sarkin Sokoto, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya yi kira ga ƴan Najeriya da cewa da su riƙa yi wa shugabannin ƙasar addu'a duk yanayin da...
Ma’aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki
Ma'aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki
Abuja-Ma'aikatan hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) sun tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani kan matsalolinsu da aka gaza magancewa.
An ce ma'aikatan karkashin kungiyar manyan ma’aikata na hukumomi da kamfanonin mallakar gwamnati, da...
Adadin Malaman Jami’a da Suka Mutu Saboda Rashin Biyan su Albashi – ASUU
Adadin Malaman Jami'a da Suka Mutu Saboda Rashin Biyan su Albashi - ASUU
Ƙungiyar malaman jami'a ta Najeriya ta ce ƴanƴanta 84 suka mutu saboda matsin rayuwa da suka shiga bayan an riƙe masu albashi daga watan Mayu zuwa Ogustan...
Rikicin Zaɓen ƙananan Hukumomi: Tinubu ya Umarci ƴansanda su Tabbatar da Tsaro a Jihar...
Rikicin Zaɓen ƙananan Hukumomi: Tinubu ya Umarci ƴansanda su Tabbatar da Tsaro a Jihar Ribas
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kiran a zauna lafiya a jihar Rivers, inda zaɓen ƙananan hukumomi ya janyo zaman fargaba.
Shugaba Tinubu ya kuma umarci...
Sojoji Sun Ceto Mutane 7 da aka Sace, Sun Kashe Ƴan Bindiga 3 a...
Sojoji Sun Ceto Mutane 7 da aka Sace, Sun Kashe Ƴan Bindiga 3 a Kaduna
Jihar Kaduna - Sojoji sun bindige ƴan bindiga uku a wani samame a maɓoyarsu da ke jihar Kaduna.
Dakarun sojojin sun kuma ceto mutum bakwai daga...
NNPCL Zai Daina Shiga Tsakanin Ƴan Kasuwa da Matatar Dangote
NNPCL Zai Daina Shiga Tsakanin Ƴan Kasuwa da Matatar Dangote
FCT, Abuja - Kamfanin man fetur na NNPCL ya fitar da sabuwar sanarwa kan alakarsa da matatar Dangote.
NNPCL ya ce zai daina shiga tsakanin yan kasuwa da matatar Dangote a...
Rikici ya Barke a Ribas,Ƴan Bindiga Sun Farmaki Ciyaman
Rikici ya Barke a Ribas,Ƴan Bindiga Sun Farmaki Ciyaman
Ribas - Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun bude wuta kan mai uwa da wabi a sakatariyar karamar hukumar Ikwere da ke jihar Ribas.
An ce an samu tashe tashen hankula...
Kotu ta Kakabawa EFCC Takunkumi a Jihohi 10
Kotu ta Kakabawa EFCC Takunkumi a Jihohi 10
Abuja - Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Olanipekun Olukoyede ya nuna cewa EFCC ta samu koma baya a ayyukanta.
Olanipekun Olukoyede ya ce EFCC ba za ta iya gudanar...
Majalisar Dokoki ta Dakatar da Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Legas
Majalisar Dokoki ta Dakatar da Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Legas
Jihar Legas - Majalisar dokokin jihar Legas ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Alimosho, Jelili Sulaimon, daga kan muƙaminsa.
A cewar ƴan majalisar, dakatarwar da aka yi wa shugaban ƙaramar...