Mafi Yawancin Jami’an ‘Yan Sanda ba Kasa Suke Tsarewa ba – Tsohon IGP

0
Mafi Yawancin Jami'an 'Yan Sanda ba Kasa Suke Tsarewa ba - Tsohon IGP Tsohon Sifeton yan sanda, Solomon Arase, ya fasa kwai. Ya ce yan sandan Najeriya masu kudi kadai suke tsaro, maimakon daukacin yan Najeriya Tsohon Sifeto Janar na yan...

Mace na Iya Shugabancin Kasa – Amina Mohammed

0
Mace na Iya Shugabancin Kasa - Amina Mohammed Tsohuwar ministar muhalli ta Najeriya, Amina Mohammed, ta kalubalanci mata da su zage damtse a 2023. Amina ta ce ta yi imani mace na iya karbar mulki daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ta...

Gwamnatin Legas Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho

0
Gwamnatin Legas Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho Gwamna Babaajide Sanwo-Olu na jihar Legas yana son a dena biyan tsaffin gwanoni da mataimakansu kudin fansho. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin gababatarwa Majalisar Jihar kasafin kudin shekarar 2021 Gwamnan Jihar Legas,...

Dalilan da Yasa Shugaban INEC ya Sauka Daga Kujerarsa

0
Dalilan da Yasa Shugaban INEC ya Sauka Daga Kujerarsa Mahmood Yakubu ya ce ya sauka daga matsayin Shugaban INEC ne domin zai zama ba “daidai” ba idan ya ci gaba da zama a ofis. Shugaban hukumar zaben ya kuma bayyana cewa...

FG ta yi Magana Akan Wada Aka Yankewa Hukunci a UAE

0
FG ta yi Magana Akan Wada Aka Yankewa Hukunci a UAE FG ta magantu a kan ma su daukan nauyin Boko Haram da aka yankewa hukunci a UAE. Ta ce suna iya daukaka kara zuwa kotun kolin Daular Larabawar idan suka...

ALLAH ya Yiwa Dan Iyan Zazzau Rasuwa

0
ALLAH ya Yiwa Dan Iyan Zazzau Rasuwa Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Kwana daya bayan nadin sabon sarki, Dan iyan Zazzau ya rasu . Ya rasu bayan rashin lafiyan da yayi fama da shi Allah ya yiwa Dan Iyan Zazzau, Alhaji...

Wasu ‘Yan Bindiga Sukai wa Tawagar Wani Kwamishina Hari

0
Wasu 'Yan Bindiga Sukai wa Tawagar Wani Kwamishina Hari Ƴan bindiga sun kai wa tawagar gwamnatin Jihar Zamfara hari. Direba ɗaya daga cikin tawagar ya riga mu gidan gaskiya. Tawagar tana dawowa ne daga Jihar Katsina inda ta tafi mika yara da...

Mun Dade da koran Kabiru Marafa- APC

0
Mun Dade da koran Kabiru Marafa- APC Babban jigon jam'iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Lawal Liman ya ce sun dade da korar Sanata Kabir Marafa daga jam'iyyar. Liman ya ce tun a shekarar 2019 suka dakatar da Marafa saboda yi...

Gwamati ta Ware Kamfanin Dangote Daga Dokar Rufe Iyakokin Kasa

0
Gwamati ta Ware Kamfanin Dangote Daga Dokar Rufe Iyakokin Kasa Gwamnatin tarayya ta yarje gami da sahalewa kamfanin siminti na Dangote ya cigaba da fitar da kayayyakinsa zuwa makwabtan ƙasashe duk da dokar rufe iyakokinta. Tuni mutane suka fara sa ran...

CBN ta ki Amincewa da Cire Rubutun Larabcin Dake Jikin Naira

0
CBN ta ki Amincewa da Cire Rubutun Larabcin Dake Jikin Naira Lauyan ya shigar da kara kotu domin bukatar cire rubutun ajami daga kan Naira. Ya ce ana kokarin Musuluntar da Najeriya kuma hakan ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya Babban...