Shehu Sani ya yi Ba’a ga FG Kan Neman Rancen $1.2b Daga Brazil

0
Shehu Sani ya yi Ba’a ga FG Kan Neman Rancen $1.2b Daga Brazil   Shehu Sani ya yi ba’a ga gwamnatin Najeriya a kan neman rance daga kasar Brazil. Najeriya na neman  sabon rance na $1.2 biliyan na noma daga kasar ta...

 ICC ta Fara Bincike Kan Zanga-zangar EndSARS

0
 ICC ta Fara Bincike Kan Zanga-zangar EndSARS      Kotun hukunta masu manyan laifuka ta duniya wato ICC ta tabbatar wa BBC cewa ta fara gudanar da binciken farko dangane da rikicin EndSARS da ya faru a Najeriya. Cikin wata sanarwa, ofishin...

Shin ya Makomar Haaland, Son, Salah, Pedri da Pineda Take?

0
Shin ya Makomar Haaland, Son, Salah, Pedri da Pineda Take? Dan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Braut Haaland, mai shekara 20. ya samu goyon bayan daraktan wasanni na RB Salzburg Christoph Freund kan koma wa Liverpool maimakon Manchester United. Haaland...

Oyo: Majalisar ta Dakatar da Shugabannin Kananan Hukumomi 13 a Jahar

0
Oyo: Majalisar ta Dakatar da Shugabannin Kananan Hukumomi 13 a Jahar Majalisar dokokin jihar Oyo ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi goma sha uku. An tattaro cewa an dakatar da su ne saboda kin bayar da hadin kai ga wani hukunci...

Ana Abu a Duniya: Matasa Sun Cinnawa Coci Wuta Akan Satar Mazakuta

0
Ana Abu a Duniya: Matasa Sun Cinnawa Coci Wuta Akan Satar Mazakuta Ƴan Sanda sun cafke wasu matasa da ake zargi da ɓarnata kayan al'umma saboda ƙona coci. Matasan na garin Daudu sun cinna wa wani coci wuta ne kan iƙirarin...

Ogun: Jami’an Tsaro Sun Damke Matashin da ya Hallaka Budurwarsa

0
Ogun: Jami’an Tsaro Sun Damke Matashin da ya Hallaka Budurwarsa  Ana zargin wani Matashi da laifin kashe Budurwa a dakin otel a jihar Ogun. Wannan mutumi da ake zargi ya ce ya na cikin dukan Budurwar sai ta mutu - Daga...

Mbaka ga Shugaban Kasa: Ka Bai Wa ‘Yan Najeriya Hakuri a Kan Mulkin Kama...

0
Mbaka ga Shugaban Kasa: Ka Bai Wa 'Yan Najeriya Hakuri a Kan Mulkin Kama Karya Babban faston nan na Enugu, Fr. Mbaka, ya ce zanga-zangar EndSARS ba don 'yan sanda matasa suka yi ba kawai. A cewarsa, mulkin kama karya da...

Borno: Dakarun Sojoji Sun halaka Wasu ‘Yan Boko Haram, Sun Rasa Wasu sojojin Nasu

0
Borno: Dakarun Sojoji Sun halaka Wasu 'Yan Boko Haram, Sun Rasa Wasu sojojin Nasu Tun bayan kirkirar rundunar Operation FIRE BALL, mataimakiyar Operation LAFIYA DOLE ake ta samun nasara a Borno. Cikin kankanin lokaci suka samu nasarar kashe 'yan Boko Haram...

Osun: An Halattawa ɗalibai Mata sanya Hijabi a Jihar

0
Osun: An Halattawa ɗalibai Mata sanya Hijabi a Jihar Gwamnatin jihar Osun ta sanar da amincewa ɗalibai mata a jihar sanya hijabi a makarantu. Sanarwar hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami'ar kula da harkokin ilimi a ma'aikatar ilimi...

Turkiyya: An ceto yarinyar da ta shafe Kwanaki a ƙarƙashin ƙasa

0
Turkiyya: An ceto yarinyar da ta shafe Kwanaki a ƙarƙashin ƙasa Magajin garin Izmir da ke kasar Trukiyya ya ce masu aikin ceto sun gano wata yarinya da ta shafe awanni casa'in da uku a ƙarƙashin ƙasa, bayan girgizar ƙasar...