Najeriya: Shugaban Kasar ya yi Ta’aziyyar Mutuwar Igwe Alex Nwokedi

0
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi Ta'aziyyar Mutuwar Igwe Alex Nwokedi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar rasuwar Igwe Alex Nwokedi, Uthoko na Achalla. Marigayi Igwe Alex Nwokedi shine basaraken garin Achalla da ke jihar Anambra kuma ya...

Faransa: An Bindige Malamin Coci

0
Faransa: An Bindige Malamin Coci Wani mutum ya harbi malamin coci a Faransa a yayin da ya ke kokarin rufe cocinsa a ranar Asabar. Masu bada agajin gaggawa sun halarci wurin suna kokarin ceto ran malamin a yayin da wanda ya...

2023: Wata Kungiya ta yi Barazanar Yin Karar El-Rufai a Kotu

0
2023: Wata Kungiya ta yi Barazanar Yin Karar El-Rufai a Kotu Wata kungiya ta yi barazanar yin karar El-Rufai har kotun koli don tilasta shi tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Babuga, shugaban kungiyar ta Nasiriyya ya ce babu wanda ya...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan ‘Yan Bindigar Arewacin Najeriya

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan 'Yan Bindigar Arewacin Najeriya Sojojin kasar Amurka sun gudanar da atisayen ceton ran wani Ba-Amurke da aka boye a arewacin Najeriya bayan an yi garkuwa da shi. A ranar Talata ne 'yan...

Sean Connery: Jarumin Shirin James Bond ya Mutu

0
Sean Connery: Jarumin Shirin James Bond ya Mutu   Jarumin min nan da ya fito a fina-finan James Bond, Sean Connery, ya mutu yana da shekara 90 da haihuwa. Jarumin, wanda ɗan asalin Scotland ne a Birtaniya, ya yi fice a fim...

Kaduna: Muhimmancin Taron Cika Shekara 50 da Kafa Gidan Tarihin a Jahar

0
Kaduna: Muhimmancin Taron Cika Shekara 50 da Kafa Gidan Tarihin a Jahar     A wannan Asabar din cibiyar bincike da ajiye kayayyakin tarihin wato Arewa House da ke Kaduna ke bikin cika shekaru hamsin cur da kafuwa. Ana saran shugabanni siyasa...

Legas: Kwamitin na  Binciken Cin Zarafin da ‘Yan Sanda su Kai

0
Legas: Kwamitin na  Binciken Cin Zarafin da 'Yan Sanda su Kai     Kwamitin da gwamnatin Jihar Legas ta kafa na jin bahasin abin da ya faru a harbe-harben da ake zargin sojoji sun yi yayin zanga-zangar EndSars a Legas ya...

korona: Cutar  ta Sake Kashe Wasu Mutune a Najeriya

0
korona: Cutar  ta Sake Kashe Wasu Mutune a Najeriya     Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce adadin mutanen da annobar korona ta harba a ƙasar sun kai 62,691 bayan da aka gano ƙarin mutum 170 da suka...

Turkiyya: Girgizar ƙasa ta Kashe Wasu Mutane a Kasar

0
Turkiyya: Girgizar ƙasa ta Kashe Wasu Mutane a Kasar     Masu aikin ceto a birnin Izmir na Turkiyya sun kwana suna hako bululluka masu ƙwari a cikin duhu domin lalubo wadanda ke da sauran numfashi bayan girgiza kasa ta afkawa...

 Sojojin Najeriya: Ba mu Kashe Kowa ba a Filato Yayin Satar Kayan Abinci

0
 Sojojin Najeriya: Ba mu Kashe Kowa ba a Filato Yayin Satar Kayan Abinci     Hedikwatar tsaro ta sojojin Najeriya ta musanta zargin cewa sojoji sun kashe mutum huɗu a Jihar Filato yayin da matasa ke ƙoƙarin wawashe gidan tsohon Kakakin...