Cristiano Ronaldo: Dan Wasan ba Zai Buga Wasan Juventus da Barcelona ba
Cristiano Ronaldo: Dan Wasan ba Zai Buga Wasan Juventus da Barcelona ba
Cristiano Ronado ba zai buga wasan da Juventus za ta fafata da Barcelona ba a Gasar Champions League saboda gwaji ya nuna har yanzu yana ɗauke da cutar...
An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da ‘Yan Daba Suka...
An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da 'Yan Daba Suka Saki a Jihar Edo
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Edo a kudancin Najeriya ta kama fursuna 10 daga cikin waɗanda suka tsere daga gidajen yari...
Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO
Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO
Jekadun kasashe a ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya WTO sun gabatar da sunan tsohuwar ministar kuɗin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin sabuwar shugabar ƙungiyar.
Idan dai har aka zaɓi Ngozi...
Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar
Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar
Har yanzu, dalibai basu daina fuskantar tsangwama kan irin tufafin da suke sanyawa ba
Yayinda ake hana wasu shiga don sun sanya Hijabi, ana hana wasu shiga don bayyana...
Legas: Gwamnan ya Fusata da Rikicin Kabilanci, ya yi Tsokaci Mai Zafi
Legas: Gwamnan ya Fusata da Rikicin Kabilanci, ya yi Tsokaci Mai Zafi
Gwamnan jihar Legas, Sanwo-Olu, ya kai ziyara Fagba da ke wurin Ifako-Ijaiye, don jajanta wa wadanda asara ta hau kansu sakamakon wani rikici
Rikicin ya barke tsakanin Hausawa da...
Gamnatin Borno ta Dauki Nauyin Karatun Yaran CJTF da Boko Haram ta Kashe Tun...
Gamnatin Borno ta Dauki Nauyin Karatun Yaran CJTF da Boko Haram ta Kashe Tun 2013
Ya yi alkawarin N180m, buhuhunan hatsi da kwalayen abinci 27,000 ga mayaka 9000
Gwamnan ya shirya tsarin taimakawa matasan jami'an sa kai da aka kashe -...
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana...
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana Fita
Hukumar Sojin saman Najeriya ta yi tsokaci kan zargin cin zarafi da take hakkin dan Adam da aka yiwa wasu jami'anta.
Hukumar ta yi Alla-wadai da...
2023: Magajin Buhari
2023: Magajin Buhari
Yankin kudu maso gabas ta kafe kan samar da shugaban kasa na gaba a 2023
A halin yanzu, Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bi sahun wannan kira - Umahi ya bayyana cewa domin samar da zaman...
Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne
Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne
Ya ɗauki sa'o'i uku kafin Hussain Haidari ya sami abin da yake nema. Ya gane wa idanunsa fuskokin gawarwakin matasa da dama a cikin jakar saka gawarwakin kafin...
Saudiyya: Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW
Saudiyya: Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW
Ƙasar Saudiyya ta yi Allah-wadai da zanen barkwancin da ake kallo a matsayin ɓatanci ga Manzon Allah SAW, da aka yi a Faransa.
Sanarwar da ma'aikatar harkokin wajen ƙasar ta fitar...