Ashe ‘yan shaye shaye na tsoron yin hauka?

0
Daga Anas Saminu Jaen Ina zaune a wani sashi na jihar Kano wajan wani sayar da abinci sai ga wasu samari su biyu sanye da ƙananun kaya ina zaune suka zauna a kusa da beburin da nake, na kammala cin...

Karen George H W Bush ya nuna alhinin mutuwar ubangidansa

0
Karen tsohon Shugaban kasar Amurka George H W Bush da ya mutu a makon nan. Karen Wanda ake sanya suna Sully HW Bush ya nuna juyayinsa lokacin da aka ajiye gawarsa domin yi mata bankwana. Kwana daya kafin jana’izar tsohon...

Ko APC ba zatai takara ba PDP ba zata Iya cin Zamfara ba –...

0
  Jam’iyar PDP ita ce jam’iyar adawa mafi girma tun kirkirar jahar Zamfara a 1996 da Fara dimokaradiya a 1999. Duk da cewa jam’iyar ta Jagoranci Najeriya har Shekaru 16. Haka zalika duk da cewa jam’iyar ta yi nasarar karbar...

Japan na fama da gidajen da babu mutane, sun yi kira ga baki su...

0
Garin dadi na nesa, inji ‘Yan magana. A lokacin da al’umma da dama ke shiga cikin matsanancin halin wajen zama, amma a kasar Japan ba haka abin yake ba. Kididdiga ta nuna cewar a shekarar 2013 akwai gidaje akalla miliyan...

Jam’iyyu 46 sun ayyana Atiku a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa

0
Gamayyar jam’iyyun hamayya 46 ne da suka hada da babbar jam’iyyar hamayya ta PDP suka ayyana Atiku Abubakar a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa a zaben 2029. Shugaban gamayyar kuma tsohon Gwamnan jihar Osun Olagunsoye Oyinlola ne ya bayyana...

Har yanzu akwai tantama a kasancewar Buhari dan Najeriya – Doyin Okupe

0
Tsohon mai magana da yawun tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan, Mista Doyin Okupe ya bayyana cewar har yanzu Buhari ba shi ne dan takarar Shigabancin Najeriya ba. Ya bayyana cewar a bisa doka dole ne mutum ya kasance dan Najeriya...

Majalisar dokokin Kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon Ganduje, Inji kotu

0
Babbar kotun jihar Kano ta bayyana cewar majalisar dokokin jihar Kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon badakalar Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar cin hanci daga ‘Yan kwangila. Da yake bayyana hukuncin kotun, Mai Shariah AT Badamasi ya...

Mataimakin Shugaban kasa ya jagoranci Zaman majalisar zartarwa

0
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci Zaman majalisar zartarwa ta kasa na wannan makon a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya Abuja. Wannan ya biyo bayan bulaguron da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi zuwa kasar Poland...

Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya aza furanni a gidan tarihin Auschwitz-Birkenau domin tunawa da kisan kiyashin da aka yiwa Yahudawa a kasar Poland. Shugaba Buhari na ziyarar muhimmanci gurare a kasar Poland yayin da yake halartar babban taron kasashen duniya kan...

Atiku Abubakar ya jijjiga Sakkwato yayin kaddamar da takararsa

0
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya jijjiga jihar Sakkwato a yayin da ya kaddamar da yakin neman zabensa na shiyyar Arewa maso yamma. A ranar Litinin din nan ne kwamitin yakin neman zaben dan takarar...