Wanda Ake Zaton Zai Zama Shugaban Barcelona

0
Wanda Ake Zaton Zai Zama Shugaban Barcelona     Wanda ake tunanin zai zama shugaban Barcelona Victor Font, na son dawo da  kocin Manchester City Pep Guardiola. Guardiola ya shiga wa'adin ƙarshe na kwangilar sa a Etihad. (Sky Sports) Mai tsaron baya...

An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mumunan Hari Jihar Zamfara, Sunyi Aika-Aika

0
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Kai Mumunan Hari Jihar Zamfara, Sunyi Aika-Aika Wasu yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari garin Gidan Goga dake karamar Maradun na jihar Zamfara, inda mutane da zama suka rasa rayukansu, cewar rahoton Daily...

Anambra: Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Wata Farfesa

0
Anambra: Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Wata Farfesa Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane don karbar kudin fansa ne sun sace wata farfesa da ke aiki a jami'a a Anambra. Farfesar da ba a sanar...

Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da ‘Yan Bindiga

0
Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da 'Yan Bindiga   Har yanzu ba a daina samun rahotannin cewa 'yan bindiga sun kai hari ba a jihar Zamfara. A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa sun shawo kan matsalar...

Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar...

0
Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar Bus Mummunan hatsari da ya faru a jihar Enugu ya yi sanadin rasuwar mutum 21 ciki har da yara 'yan makaranta. Hukumar kiyayye haddura, FRSC, ta tabbatar...

Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO

0
Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO   Okonjo-Iweala ta ji dadin goyon bayan da kasashen Duniya su ka ba ta. Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta nuna cewa ta na sa ran ta kawo kujerar WTO...

Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar

0
Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri, ya sanar da dakatar da binciken gida-gida da aka fara a jihar Adamawa. An fara binciken ne domin gano irin kayayyakin da mabarnatan matasa suka kwasa daga...

Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa

0
Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un - Shahrarren Malamin addini kuma sakataren kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a WaIqamatus Sunnah, JIBWIS, Sheikh Kabir Haruna Gombe, ya yi rashin mahaifiyarsa, Fatima Abdullahi-Haruna. Hajiya Fatima ta rasu...

Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa

0
Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa Gwamna Ganduje ya mayar da ma'aikatansa da ya sallama a baya bakin aiki. Tun ba'a gama maganar Dawisu ba, labarin Muazu Magaji ya sake shigowa - Tsohon kwamishanan...

CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75

0
CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75     Babban Bankin Najeriya ta fitar da tsarin yadda za a tallafa wa matasa da jari karkashin shirin gwamnatin taraya da ta ware naira biliyan 75 domin...