Magu yaki karbar kyautar Ganduje ta miliyan goma ga hukumar EFCC
Shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, Ibrahim Magu ya mayar da hannun Kyauta baya, inda Yaki karbar kyautar Naira miliyan goma da Ganduje ya baiwa hukumar domin shirya gasar gudun yada kanin wani.
Magu ya...
Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan sanda na kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan Sanda na kasa Ibrahim K. Idris a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya dake Abuja.
The post Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan sanda na kasa appeared...
Ganduje ya baiwa hukumar EFCC tallafin Naira miliyan 10
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan Goma ga hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a shirin da take na yin wasan gudun yada Kanin wani da hukumomin yaki...
Yau ake bikin nada Atiku Abubakar Sarautar Wazirin Adamawa
A yau ake nada Dan takarar Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP a matsayin Wazirin Adamawa, Sarauta mafi muhimmanci bayan Lamidon Adamawa.
Bikin ya samu halartar manyan mutane a ciki da wajen kasarnan a fadar Lamidon Adamawa dake...
Metele a idon Bahaushe – Aliyu Tilde
Amma ashe wanzami ba ya son jarfa. Shi ya sa adalci hatta a magana yake da dadi. Da nan muka yi ta caccakar Jonathan komi kankantar abinda ya faru. Yau ta dawo kanmu sai so muke a yi shiru...
Karuwar Talauci: Aiki ya kamata Sarkin Kano ya yi ba surutu ba – Farfesa...
Farfesa Umar Labdo Muhammad mutumin da yayi kaurin suna wajen sukar manufofin Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu ya wallafa wannan bayanin a shafinsa na Facebook inda yake kira ga Sarkin Kano da ya daina surutu ya...
PDP: Takarar Gwamnan Kano ta Abba K. Yusuf na cikin tsaka mai wuya
Dan takarar Gwamnan Kano karkashin jam’iyyar PDP Abba K. Yusuf ya auka cikin rudani, abinda ya sanya ya dauko hayar kwararren lauya mai mukamin SAN dan kare takararsa.
A ranar biyu ya watan Oktoba ne a wani yanayi mai cike...
Yau ake bikin Sallar cika ciki a kasar Amurka
Sallar cika ciki a Amurka na iya zama sallar da tafi kowace samar da nishadi, da kuma aiwatar da wasu abubuwa da mutun baiyi suba a duk ilahirin shekarar.
Bukin sallar cika ciki a Amurka ta samo asaline tun a...
Mutum 10 sun mutu a rikicin manoma da makiyaya a jihar Katsina
Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya bayyana cewar akalla mutum goma ne suka rigamu gidan gaskiya a rikicin manoma da makiyaya da ya kaure a yankin karamar hukumar Safana.
Sarkin ya bayyana hakan ne a lokacin da wata kungiyar...
Majalisar dokokin jihar Sakkwato zata tantance Mannir DanIya dan zama mataimakin Gwamna
Majalisar dokokin jihar Sakkwato a ranar Alhamis zata tantance Alhaji Munir Dan Iya domin zama sabon mataimakin Gwamnan jihar Sakkwato tun bayan murabus din da tsohon mataimakin Gwamnan yayi.
Dan Iya dai ada shi ne dan takarar jam’iyyar PDP na...