An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana...

0
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana Fita Hukumar Sojin saman Najeriya ta yi tsokaci kan zargin cin zarafi da take hakkin dan Adam da aka yiwa wasu jami'anta. Hukumar ta yi Alla-wadai da...

2023: Magajin Buhari

0
2023: Magajin Buhari Yankin kudu maso gabas ta kafe kan samar da shugaban kasa na gaba a 2023 A halin yanzu, Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bi sahun wannan kira - Umahi ya bayyana cewa domin samar da zaman...

Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne

0
Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne     Ya ɗauki sa'o'i uku kafin Hussain Haidari ya sami abin da yake nema. Ya gane wa idanunsa fuskokin gawarwakin matasa da dama a cikin jakar saka gawarwakin kafin...

Saudiyya:  Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW

0
Saudiyya:  Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW     Ƙasar Saudiyya ta yi Allah-wadai da zanen barkwancin da ake kallo a matsayin ɓatanci ga Manzon Allah SAW, da aka yi a Faransa.   Sanarwar da ma'aikatar harkokin wajen ƙasar ta fitar...

Najeriya: Muna Kan Aikin Samar da Filayen Jiragen Sama Guda Goma

0
Najeriya: Muna Kan Aikin Samar da Filayen Jiragen Sama Guda Goma      Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar cewa yanzu haka tana kan aikin samar da filayen sauka da tashin jiragen sama guda goma a wasu jihohin kasar don bunƙasa tattalin...

 Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe 

0
 Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe       Mutanen da suka wawashe kayan gwamnati, da gidajen ajiyar abinci a jihar Adamawa sun fara mayar da kayan da suka ɗiba.    Rahotani sun ce tun jiya mutane suka fara fito...

Legas: An Kashe Wasu  ‘Yan Sanda  Tare da Raunata Wasu Yayin Zanga-Zangar Endsars 

0
Legas: An Kashe Wasu  'Yan Sanda  Tare da Raunata Wasu  Yayin Zanga-Zangar Endsars       Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce an kashe jami'anta shida tare da raunata 38 sakamakon barkewar rikici a zanga-zangar nuna adawa da cin zalin 'yan sanda...

ENDSARS: Gwamnati ta Lissafa Muhimman Wuraren da Mabarnata Suka Lalata

0
ENDSARS: Gwamnati ta Lissafa Muhimman Wuraren da Mabarnata Suka Lalata Har yanzu ana cigaba da samun sabbin rahotannin tafka ta'annati da mabarnata ke yi a sassan Nigeria. Mabarnata na cigaba da kai farmaki wurare daban-daban mallakar gwamnati da daidaikun mutane -...

Wani Daga Cikin Ministocin Buhari ya Fashe da Kuka

0
Wani Daga Cikin Ministocin Buhari ya Fashe da Kuka A Calabar, jihar Cross River, matasa sun lalata dukiyoyin gwamnati da dama da ke jihar Wannan al'amarin ya sa karamin ministan wutar lantarki, Goddy Agba, zubar da hawaye  Inda yayi kira ga...

Adamawa: Duk Wanda Bai Dawo da Kayan da ya Sata ba za a Rushe...

0
Adamawa: Duk Wanda Bai Dawo da Kayan da ya Sata ba za a Rushe Gidansa - Gwamnan Jahar     Gwamnan Jihar Adamawa ya bai wa waɗanda suka sace kayayyakin abinci a jihar wa'adin awa 12 da su mayar da abin...