Abuja: Hukumar NSCDC ta Sallami Hafsan da Aka Gani a Bidiyo Yana Wawason Kayan...

0
Abuja: Hukumar NSCDC ta Sallami Hafsan da Aka Gani a Bidiyo Yana Wawason Kayan Abinci   Jami'in NSCDC ya rasa aikinsa sakamakon satan kayan abincin COVID-19 a Abuja A ranar Litinin bata gari suka fasa runbun abinci a unguwar Gwagwalada sukayi wawason...

Barcelona: Bartomeu ya yi Murabus a Mastsayin Shugaban Kungiyar

0
Barcelona: Bartomeu ya yi Murabus a Mastsayin Shugaban Kungiyar Joseph Bartomeu ya bata wa kansa suna bayan rikicin da ya yi da Lionel Messi a watannin d suka gabata. Tauraron na Barcelona Lionel Messi da farko ya mika wa kungiyar wasikar...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS An lalata motocin BRT da dama a Lagos ranar Talata, 27 Oktoban shekarar 2020 - Yan tawayen sun aikata barnar tasu a Mil 2 wani bangare na jahar ta Legas Rahotanni sun bayyana...

Kotu ta Umarci Atiku Abubakar da ya Mayar da Tsohuwar Matarsa

0
Kotu ta Umarci Atiku Abubakar da ya Mayar da Tsohuwar Matarsa Babbar kotun Kubwa da ke birnin Abuja, ta umarci Abubakar Atiku da yayi gaggawar mayar wa tsohuwar matarsa yaransu 3 Abubakar Atiku, da ne ga tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya,...

Rundunar Soji ta Halaka Wasu ‘Yan Ta’adda, ta Rasa Wasu zakakurarun sojojinta Daga Ciki

0
Rundunar Soji ta Halaka Wasu 'Yan Ta'adda, ta Rasa Wasu zakakurarun sojojinta Daga Ciki Sojoji na cigaba da ragargazar 'yan Boko Haram a jihar Borno, duk da 'yan ta'addan na nemo sababbin dabarun kai wa sojojin hari A ranar Litinin ne...

Buhari ya Saka Sabon Shugaban INEC

0
Buhari ya Saka Sabon Shugaban INEC Bayan ganin wa'adin mulkin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na neman karewa, Buhari ya sabunta nadinsa. Kwatsam sai ga sanarwar sabunta nadin Farfesa Mahmood Yakubu a karo na biyu, inda zai kara yin wasu...

Masar: Cin Zarafi ya sa Mata Sun Zama Jarumai a Kasar

0
Masar: Cin Zarafi ya sa Mata Sun Zama Jarumai a Kasar Ga mata da 'yan mata a Masar, cin zarafi ya daɗe yana faruwa, amma waɗanda abin ya shafa yanzu suna gwagwarmaya ba kamar da ba, in ji Salma El-Wardany. Duk...

Sadiya Umar Farouq: Gaskiyata ta Fito Kan Rabon Abinci na Tallafin Korona

0
Sadiya Umar Farouq: Gaskiyata ta Fito Kan Rabon Abinci na Tallafin Korona Ministar Ma'aikatar Jinkai da Cigaban Al'umma da Kare Afkuwar Bala'i a Najeriya ta faɗa wa BBC cewa wawason da wasu suka yi a rumbunan kayan abinci a jihohin...

Abuja: An Fara Wahalar Man Fetur

0
Abuja: An Fara Wahalar Man Fetur An fara fuskantar wahalar man fetur a Abuja babban birnin Najeriya. Layukan motoci da sauran abubuwan hawa sun cika kusan kowanne gidan sayar da mai a Abuja, babban birnin kasar. Tun a ranar Litinin mazauna Abuja...

Somaliya: Ƙungiyar Al-Shabab ‘ta fi Gwamnatin ƙasarta Samun Kuɗin

0
Somaliya: Ƙungiyar Al-Shabab 'ta fi Gwamnatin ƙasarta Samun Kuɗin Ƙungiyar masu tayar da ƙayar baya ta al-Shabab a Somaliya na amfani da barazana da zin zarafi don samun kuɗaɗen shiga masu yawa fiye da hukumomin ƙasar, a cewar rahoto. Masu tayar...