IMN: El-Zakzaky Yana Nan da Ransa

Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da Shi’a ta karyata labarin cewa shugaban ta Ibrahim Zakzaky ya mutu.

Wani mamba a kungiyar mai suna Abdullahi Usman ya tabbatar da cewa shugaban su yana nan da ransa – Jita-jitar rasuwar Zakzaky ya bazu a garin Kaduna inda ya jefa tsoro zukatan mutane har wasu sun takaita zirga-zirga Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), Shiekh Ibrahim El-Zakzaky yana nan da ransa kamar yadda wani dan kungiyar mai suna Abdullahi Usman ya tabbatar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here