Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƴan ƙasar Mazauna Lebanon su Fice Daga ƙasar

0
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƴan ƙasar Mazauna Lebanon su Fice Daga ƙasar   Hukumar kula da ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje (NIDCOM) ta shawarci ƴan ƙasar mazauna Lebanon su duba yiyuwar ficewa daga ƙasar, kasancewar har yanzu jiragen fasinja na jigala...

Karɓa-Karɓa: Atiku ya yi Kira da a yi wa Mulkin Najeriya Garambuwal

0
Karɓa-Karɓa: Atiku ya yi Kira da a yi wa Mulkin Najeriya Garambuwal   Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar garambawul domin mayar da mulkin ƙasar na karɓa-karɓa a tsakanin...

An Kashe ƴan ci-rani 6 da Jikkata 10 a Mexico

0
An Kashe ƴan ci-rani 6 da Jikkata 10 a Mexico   Ma'aikatar tsaro a Mexico ta ce an kashe mutum shida da jikkata 10 lokacin da sojoji suka buɗe wuta a kan motar da ta ɗauko ƴan ci-rani. Ma'aikatar ta kuma ce...

Indiya ta Haramta Sayarwa da Raba Nama na Tsawan Kwana Tara

0
Indiya ta Haramta Sayarwa da Raba Nama na Tsawan Kwana Tara   Hukumomi a birnin Ayodhya na Indiya sun haramta sayarwa da rabawa da adana nama da duk wani abu da ya shafi nama har tsawon kwana tara na bikin addinin...

Mutane 10 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Legas

0
Mutane 10 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Legas   Mutum 10 ciki har da ƙananan yara uku da manya bakwai ne suke rasa rayukansu a wani hatsarin mota a yankin Abule Osun da ke babban titin Lagos-Badagry da ke jihar...

Cire Tallafi: An Rage Shigo da Fetur da Lita Biliyan 2.58 – Gwamnatin Tarayya

0
Cire Tallafi: An Rage Shigo da Fetur da Lita Biliyan 2.58 - Gwamnatin Tarayya   Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa ta ce Najeriya ta samu ragowar shigo da man fetur bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin Bola Tinubu ta yi a...

Kwale-Kwale ya Kife da Masu Maulidi 300 a Jihar Neja

0
Kwale-Kwale ya Kife da Masu Maulidi 300 a Jihar Neja   Wata sanarwa da babban darekta hukumar agajin gaggawa ta jihar, Abdullahi Baba Arah ya fitar, ta ce akwai sama da fasinjoji 300 a cikin kwale-kwalen lokacin da ya kife a...

LGBT: Jaridar Daily Trust ta Bayar da Haƙuri Kan Labarin Yarjejeniyar SAMOA

0
LGBT: Jaridar Daily Trust ta Bayar da Haƙuri Kan Labarin Yarjejeniyar SAMOA     Jaridar Daily Trust ta bayar da haƙuri kan labarin da ta yi na yarjejeniyar Samoa, wanda ya tayar da ƙura. A wata sanarwa da ta fitar, mai taken, Yarjejeniyar...

An Kashe Sojojin Isra’il 8 a Artabu da Hezbollah

0
An Kashe Sojojin Isra'il 8 a Artabu da Hezbollah   Isra'ila ta ce sojojinta takwas aka kashe a Lebanon yayin da dakarunta ke ci gaba da faɗa da mayaƙan Hezbollah ta ƙasa. Tun da farko rundunar sojin Isra'ila ta ce dakarunta sun...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Takarar Kansila a Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Takarar Kansila a Kaduna   Jihar Kaduna - Wasu yan bindiga sun kashe dan takarar kansila a mazabar Pari, a karamar hukumar Kauru, a jihar Kaduna Raymond Timothy. Shugaban karamar hukumar, Barnabas Chawai ne ya tabbatar da...