Kare Kai Daga ‘Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY Danjuma
Kare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY Danjuma
Jihar Jigawa – Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, ya yi watsi da kiran da ake yi wa ‘yan Najeriya da su kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga.
Ya bayyana cewa Najeriya...
Yadda Gobara ta yi ɓarna a Kano
Yadda Gobara ta yi ɓarna a Kano
Jihar Kano - An samu tashin wata mummunar gobara a unguwar Rijiyar Zaki da ke cikin birnin Kano.
Mummunar gobarar wadda ta tashi sakamakon sauke tukunyar gas daga wata mota ƙirar Peugeot J5 ta...
Jihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3...
Jihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet
Abuja - Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta bayyana hasashen saukar ruwan sama hade da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga...
2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci – Atiku
2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - Atiku
FCT Abuja – Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fadi yadda kawancen ‘yan adawa za ta kai ga ci.
Ya bayyana cewa za su rungumi kowane dandali da...
Dalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje – Alhassan Rurum
Dalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan Rurum
Wasu 'yanmajalisar tarayya na jam'iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano sun bayyana dalilin wata ziyara ta musamman da suka kai inda suka gana da shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Dr...
Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu
Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu
Takun saƙar da ake yi tsakanin shugaban kamfanin Starlink Elon Musk da gwamnatin Afirka ta Kudu kan gazawar kamfanin wurin fara aiki a ƙasar ya samo asali ne daga...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa
An samu tsohon shugaban ƙasar Peru, Ollanta Humala da laifin halasta kuɗin haram tare da yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 15 a gidan yari.
Wata kotu a Lima babban birnin...
Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX
Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX
A yayin da wasu ƴan Najeriya ke ci gaba da ƙorafe-ƙorafe kan asarar da suka tafka a dandalin saka hannun jari na CryptoBank Exchange (CBEX), hukumar yaƙi da cin hanci...
Gwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar Filato
Gwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar Filato
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya sanar da haramta kiwo da daddare tare da taƙaita amfani da babura a faɗin jihar sakamakon yawaitar hare-haren da ake kai...
Adadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa Nijar
Adadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa Nijar
Najeriya ta rage wutar lantarkin da ta ke sayarwa Jamhuriyar Nijar da ke ƙarƙashin mulkin soja daga Megawatt 80 zuwa megawatt 46.
Hakan na nun cewa an raguwar wutar...





















