Maganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske – Iran
Maganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - Iran
Iran ta haƙiƙance cewa 'yancinta na ci gaba da inganta sinadarin Uranium domin shirinta na nukiliya ba abu ne da za a yi wata yarjejeniya a kansa ba.
Ministan harkokin wajen...
An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a...
An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja
FCT, Abuja - Rundunar ‘yan sanda ta Najeriya reshen Abuja ta kaddamar da bincike kan sace mota a masallacin Juma'a.
Rundunar ta fara farautar barayin da...
Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga
Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga
FCT, Abuja - Rasuwar Rauf Adeniji, babban jigon jam’iyyar APC, ta girgiza jam’iyyar da kasa baki ɗaya.
Adeniji ya kasance Daraktan Gudanarwa na jam’iyyar kafin sace shi wanda ya rasa ransa bayan sa'o'i...
Dalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC – Ndume
Dalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC - Ndume
Abuja - Sanata Muhammed Ali Ndume ya bayyana cewa ba shi shirin sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa SDP.
Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu a Majalisar Dattawa Najeriya...
Suna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar...
Suna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar da APC - Ganduje
Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce duk wata haɗaka da jam'iyyun hamayyar ƙasar ke shirin yi...
An Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa’adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasar
An Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa'adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasar
Kotun ƙolin Indiya ta bai wa shugaban ƙasar wa'adin wata uku da ya amince da sabbin dokoki da jihohin ƙasar suka amince da su.
Akwai tarin ɗaruruwan dokoki...
Jami’an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi
Jami'an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi
Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 50, bisa zargin yi wa ƴarsa ciki a ƙauyen Kurmi Ado da ke ƙaramar hukumar Ganjuwa a...
Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka
Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka
Darajar dalar Amurka ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba cikin shekara uku a kan kuɗin euro a ranar Juma'a, sakamakon ƙarin harajin da ƙasar ta sanya kan kayayyakin...
Firaiministan Isra’ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya sake yin barazanar karɓe yankunan Gaza, muddin Hamas ba ta saki sauran mutanen da take garkuwa da su ba.
Mista Netanyahu ya shaida wa majalisar dokokin ƙasar cewa,...
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya – NCDC
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDC
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar.
Wani...





















