Rio Ferdinand Ya Shawarci Manchester United da ta Sallami Kocinta, Solskjaer

 

Tsohon dan wasan Manchester United Rio Ferdinand, wanda ya ci kofin Premier shida da ya bukaci tsohuwar kungiyar tasa ta sallami kocinta Ole Gunnar Solskjaer  saboda kasa tabuka komai a kungiyar.

Solskjaer na sa ran ci gaba da jagorantar Manchester United a wasanta na gaba da Watford, bayan wasannin kasashe na neman tikitin zuwa gasar Kofin Duniya.

Rashin katabus din da Ole ke yi a Man United ya sa manyan ‘yan wasanta irinsu Roy Kean suna ci gaba da neman a sallame shi daga aikin kungiyar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here