Shugaban Majalisar dattawa ya kasa Bukola Saraki ya kalubalanci ‘Yan sanda a lokacin da suke baiwa ‘yan daba da suka farmasa kariya a Ilorin babban birnin jihar Kwara.

Haka kuma, Saraki ya kalubalanci Sifeton ‘Yan sanda na kasa akan yadda yake shiga harkar abinda ya Shafiu jihar Kwara musamman a Siyasance.

A saboda haka, Saraki ya bukaci ‘Yan Najeriya da su kalubalanci Sifeton ‘Yan sanda akan duk abinda ya shafe shi shi da iyalansa.

Saraki na yin wannan bayani ne a shalkwatar yakin neman zaben dan takarar jam’iyyar PDP ta kasa dake Abuja yayin da yake ganawa da manema labarai.

The post Sifeton ‘Yan sanda na kasa ne ke da alhakin duk abinda ya same ni – Saraki appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here