Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 11 a Jahar Katsina

Aƙalla ƴan bindiga 11 aka kashe a wani harin sama da sojoji suka kai yankin Batsarin jahar Katsina a jiya Lahadi.

Rahotanni na cewa jiragen yaƙi biyu sun yi luguden wuta a sansanonin yan bindiga da ke garin Garin Magaji da kauyen Gariyal, a Batsari.

Wata majiyar tsaro ta shaidawa PRNigeria cewa harin ya lalata gidaje da maboyar ƴan bindiga, kuma wadanda aka kashe dukka yan bindiga ne.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here