Shugaba Buhari ya Kai wa Majalisar Dattawa Sunyen Mutane 7 da Zasu Maye Gurbin Ministocinsa

 

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rubutawa majalisar dattawa wasika yana neman a tantance sunayen ministoci bakwai.

Wannan na zuwa ne tun bayan da wasu daga cikin ministocin nasa suka yi murabus tare da tsayawa takarar kujerun takara a kasar nan.

Wadanda Buhari ke son nadawa sune:

1. Henry Ikechukwu – Jihar Abia

2. Umana Okon Umana – Jihar Akwa-Ibom

3. Ekuma Joseph – Jihar Ebonyi

4. Goodluck Nana Obia – Jihar Imo

5. Umar Ibrahim Yakubu – Jihar Kano

6. Ademola Adewole Adegorioye – Jihar Ondo

7. Odo Udi – Jihar Ribas

Majalisar Dattawa, duk da haka, ba ta tsayar da ranar da za a gudanar da aikin tantancewar ba tukuna.

Karin bayanai na nan tafe…

naija papers

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here