Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue Hari

Rundunar yan sanda ta kama masunta yan kabilar jukun su uku kan zargin hannu cikin harin da aka kai wa tawagar Gwamna Samuel Ortom na jahar Benue a hanyar Tyo Mu a Makurdi, The Nation ruwaito.

Mai bawa gwamnan shawara kan tsaro, Kwanel Paul Hemba, ya tabbatar da hakan yayin da ya ke zagayawa da manema labarai wurin da aka kai harin a ranar Talata.

Hemba ya ce yan sandan sun ga masuntar kusa da wurin da aka kai harin kuma ana bincike a kansu.

Ku saurari karin bayani …

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here