Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta’azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari

 

Daga Landan, Buhari ya aiko da sakon ta’azziyarsa da iyalan Shagari Wannan ya biyo bayan rasuwar maidakin marigayin An yi jana’izarta a Masallacin tarayya dake Abuja.

Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan tsohon shugaban kasa, Marigayi Alhaji Shehu Shagari, bisa rasuwar matarsa, Hajiya Hadiza Shagari.

Buhari ya siffanta uwargidar a matsayin babbar wacce ta rike iyalin tun bayan rasuwar maigidanta wanda ya yiwa kasar nan bauta.

Ya aika sakonsa hga gwamnati da al’ummar jahar Sokoto. Shugaban kasan ya yi addu’an Allah ya yafe mata kura-kuranta kuma ya azurtata da Aljannah.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here