‘Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja

 

Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa tsagerun yan bindiga sun sako kwamishanan labaran jahar Neja da suka sace kwanaki biyu da suka gabata.

Daily Trust ta ruwaito cewa an saki Alhaji Muhammed Sani Idris ne bayan da iyalansa suka biya kudin fansa.

Karin bayani na nan tafe….

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here