Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cewa Afirka ce Koma Baya Wajen Karbar...
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cewa Afirka ce Koma Baya Wajen Karbar Rigakafin Annobar
Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta gargadi cewa an bar Afirka a baya wajen karbar rigakafin annobar corona.
A lokacin wani jawabi ga manema labarai,...
Amurka da Sauran Kasashe na Siyasantar da Batun Samar da Agaji a Afghanistan –...
Amurka da Sauran Kasashe na Siyasantar da Batun Samar da Agaji a Afghanistan - Amir Khan Muttaqi
Ministan harkokin waje na Afghanistan wanda kungiyar Taliban ta nada, Amir Khan Muttaqi, ya yi kira ga Amurka da sauran kasashe da su...
Kasashen Duniya 13 da Kasar Saudiyya ta na Zuwa Aikin Umrah
Kasashen Duniya 13 da Kasar Saudiyya ta na Zuwa Aikin Umrah
Hukumomi a kasar Saudiyya sun hana wasu kasashen duniya 13 zuwa aikin umrah.
Saudiyya tace an ɗauki wannan matakin ne saboda yadda cutar COVID19 ke cigaba da yaɗuwa a kasashen.
Hakanan...
Rashin Mahajjata Daga Kasashen Duniya: Asarar da Kasar Saudiyya ta Tafka
Rashin Mahajjata Daga Kasashen Duniya: Asarar da Kasar Saudiyya ta Tafka
Saudiyya na daga cikin manyan kasashen duniya da annobar cutar korona ta haifar da koma baya gahanyoyin samun kudaden shigarta.
Saudiyya na samum ɗumbin kudaden shiga a lokutan ayyukan Hajji...
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021
Saudiyya ta bayyana cewa mutum 60,000 kacal ta amince du gudanar da aikin hajjin bana a faɗin duniya.
Ƙasar tace 15,000 daga ciki zasu fito ne daga ƙasar...
Ganin Jinjirin Watan Shawwal Ranar Talata, 29 ga Watan Ramadana da Kamar Wuya –...
Ganin Jinjirin Watan Shawwal Ranar Talata, 29 ga Watan Ramadana da Kamar Wuya - Kwamitin Duban Wata
Da alamun azumin 30 Musulmai zasu yi bana yayinda kwamitin duban wata tace ba zai yiwu a ga wata ranar Talata a Najeriya...
Kasashe 20 a Duniya da Suke Fama da Rashin Nagartatun Shugabannin Kwarai
Kasashe 20 a Duniya da Suke Fama da Rashin Nagartatun Shugabannin Kwarai
Wata kungiyar shugabancin kwarai ta saki rahoto da ya nuna jerin kasashen duniya mafi rashin shugabannin kwarai a duniya.
A rahoto da kungiyar CGGI ta saki, kasar Venezeula ce...
An ga Watan Ramadana na Shekarar 1442 AH, Gobe Azumi – Sarkin Musulmai
An ga Watan Ramadana na Shekarar 1442 AH, Gobe Azumi - Sarkin Musulmai
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa an ga jinjirin watan Ramadana a wurare daban-daban a Najeriya, mai Alfarma Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar.
Hakazalika...
2021: Dokoki 8 da Aka Sakawa Masu Aikin Umrah
2021: Dokoki 8 da Aka Sakawa Masu Aikin Umrah
Musulman da ke shirin yin Umrah a shekarar 2021 za su gamu da dokoki.
Ba za a bar masu yin aikin Umrah su rika taba ka’aba a shekarar nan ba.
Watakila an kawo...
Sunayen ‘Yan Najeriya 3 da Suka Shiga Jerin Mutane 7 da Suka fi Kowa...
Sunayen 'Yan Najeriya 3 da Suka Shiga Jerin Mutane 7 da Suka fi Kowa Kudi a Afrika
Afirka nahiya ce da Allah ya albarkace ta da manyan hazikai da kuma hamshakan 'yan kasuwa da ke mamaye duniya, kuma saboda nasarorin...