Babban Kwamitin Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ta Sanar da Ranar Nadin Sabuwar Darakta Janar
Babban Kwamitin Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ta Sanar da Ranar Nadin Sabuwar Darakta Janar
Tsohuwar Ministar kudi a Najeriya, da yiyuwar ta kasance sabuwar Darakta-Janar na WTO.
Hukumar ta sanar da sabon nadin Darakta-Janar din zai gudana ranar 15 ga watan...
Elon Musk: Kadan Daga Tarihin Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya
Elon Musk: Kadan Daga Tarihin Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya
A ranar Alhamis, 7 ga watan Junairu, 2021, aka tabbatar da cewa Elon Musk ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a fadin Duniya.
Legit.ng Hausa ta tattaro maku...
2021: Za’a Fara Rajistar Tafiya Aikin Hajji
2021: Za'a Fara Rajistar Tafiya Aikin Hajji
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta buɗe ƙasar rajistar aikin Hajjin 2021.
Hukumar ta bayyana sa ran ta cewa Saudiyya za ta iya ba da damar aikin Hajjin.
Hukumar ta umarci jihohi...
Kasar Saudiyya ta Bude Iyakokin Kasar
Kasar Saudiyya ta Bude Iyakokin Kasar
Saudiyya ta sake bude iyakokin kasarta ga masu shigowa daga kasashen duniya.
Kasar ta bayyana cewa wasu maso shigowa sai sun debe kwanaki hudu a killace kafin shiga kasar.
Kasar ta bayyana samun saukin masu kamuwa...
Likita ya Kamu da Cutar Korona Bayan ya yi Allurar Rigakafin Cutar
Likita ya Kamu da Cutar Korona Bayan ya yi Allurar Rigakafin Cutar
Tuni kasashen duniya, musamman a nahiyar Turai, suka fara amfani da allurar rigakafin cutar korona.
Jama'a da dama, musamman a nahiyar Afrika, na nuna shakku da alamun tambaya a...
Akwai Yiwuwar Bullar Wata Annoba da ta fi Korona Karfi- Hukumar Lafiya ta Duniya
Akwai Yiwuwar Bullar Wata Annoba da ta fi Korona Karfi- Hukumar Lafiya ta Duniya
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce akwai yiwuwar bullar wata annoba da ta fi korona karfi da hatsari.
A cewar WHO, duk da annobar korona ta...
2020: Adadin Mutanen da Suka Mutu a Cutar Zazzabin Lassa – NCDC
2020: Adadin Mutanen da Suka Mutu a Cutar Zazzabin Lassa - NCDC
Mutum 242 suka mutu daga cutar Zazzabin Lassa a shekarar 2020.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Nigeria ce ta fitar da hakan.
Cutar ta samo asali ne a wani gari...
Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure
Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure
Mahukunta a kasar Saudiyya sun tsayar da shekaru goma sha takwas a matsayin mafi karacin shekarun aure.
A wata takardar mai dauke da sa hannun ministan shari'a kuma shugaban kotunan Saudi, an...
An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai
An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai
Kungiyar Tarayyar Turai ta fara riga- kafin korona a dukkan nahiyar, a wani mataki da ta kira "Hadin kai don yaki da annoba".
Shugabar Hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta ce allurar...
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika
Babban mai arzikin nan na duniya, Bill Gates, ya ce har yanzu duniya ta rasa dalilin da yasa korona bata yi kamari a Afrika ba.
Mashahurin mai kudin ya ce hakan yasa shi farin ciki...