Masarautar Saudiyya ta Fara Karbar Rigakafin COVID-19
Masarautar Saudiyya ta Fara Karbar Rigakafin COVID-19
Shugaba mai matsayi bayan sarki, ya karbi alluran rigakafin COVID-19.
Saudiyya ta amince a yiwa al'ummarta alluran rigakafin da kamfanin Pfizer/Biontech ta samar.
Yayinda kasashen duniya ke rabawa al'ummarsu rigakafin, babu ko guda a Najeriya.
An...
Yaduwar Korona: Kasashen da Suka Hana Shigowa Daga Ingila
Yaduwar Korona: Kasashen da Suka Hana Shigowa Daga Ingila
Akalla kasashe 45 ne suka dakatar da jiragen sama daga Ingila yayinda kasar ke samun karuwar wadanda suka kamu da cutar korona a sabon rukunin bullar ta.
An tattaro cewa wani sabon...
Najeriya: Da yiyiwar Za’a Kara Saka Dokar Kulle Karo na Biyu a Kasar
Najeriya: Da yiyiwar Za'a Kara Saka Dokar Kulle Karo na Biyu a Kasar
Duk da sanar da cewa an samu rigakafin annobar kwayar cutar korona, har yanzu annobar ba ta daina firgita duniya ba.
Tuni jihohin Nigeria da dama suka sanar...
Kasar Saudiyya ta Hana Kai-kawon Jiragen Sama da na Ruwa
Kasar Saudiyya ta Hana Kai-kawon Jiragen Sama da na Ruwa
Kasar Saudiyya ta dakatar da zirga zirgar jiragen sama da ruwa daga kasashen waje.
Hakan na zuwa ne a matsayin mataki na dakile yaduwar annobar korona karo na biyu.
A baya bayan...
ƙasar Amurka ta Cire Kuɗaɗen Biza ga ƴan Najeriya
ƙasar Amurka ta Cire Kuɗaɗen Biza ga ƴan Najeriya
Gwamnatin Amurka ta yafe biyan kudin biza ga 'yan Nigeria ma su sha'awar ziyartar kasar.
Ma'aikatar harkokin waje ta Amurka ta ce cire kudin ya biyo bayan ragi da cire kudin daukan...
Najeriya: Kasar Saudiyya ta Nuna Alhinin Kisan Manoma
Najeriya: Kasar Saudiyya ta Nuna Alhinin Kisan Manoma
Kasar Saudiyya ta bayyana alhininta a kan kisan manoman jihar Borno da ake zargin 'yan Boko Haram sun yi.
Saudiyya ta mika sakon ta'aziyyarta ga iyalan wadanda al'amarin ya shafa da gwamnatin Najeriya...
Wasu Ministocin Ƙasashen musulmai Sun Shiga Taro
Wasu Ministocin Ƙasashen musulmai Sun Shiga Taro
Nijar na karɓar bakuncin taron ministocin harakokin wajen mambobin ƙungiyar ƙasashen musulmi ta OIC karo na 47 a birnin Yamai.
Taron ministocin na ƙasashen musulmi na kwanaki biyu na tattaunawa ne kan taken “hadin...
Endsars: Gwamnatin Najeriya Tayi Martani Akan Gwamnatin Ingila
Endsars: Gwamnatin Najeriya Tayi Martani Akan Gwamnatin Ingila
Najeriya ta yi martani game da barazanar da Majalisar Ingila ta ke yi mata.
Gwamnatin Tarayya ta ce hujjojin da Majalisar tayi aiki dasu duk na bogi ne.
Lai Mohammed yace wannan ya sha...
Mutum na Biyu da Yafi Arziki a Fadin Duniya
Mutum na Biyu da Yafi Arziki a Fadin Duniya
A shekarar 2020, Elon Musk ya maye gurbin Bill Gates, wanda yanzu haka, shine mutum na 2 a kudi, duk duniya.
Elon Musk, CEO din Tesla ne, yana da dukiya mai kimar...
Amurka ta Sakawa Wasu Takunkumai na Shiga Kasar
Amurka ta Sakawa Wasu Takunkumai na Shiga Kasar
Amurka ta kakaba wa wasu kasashen Afrika sabbin takunkumai na shiga kasarta.
A sabuwar dokar tafiye-tafiye na Shugaba Donald Trump, dole sai kasashen sun fara biyan dala 15 kafin amincewa su tafi kasar.
Sabuwar...