Ba Zan Mayar da Wani Yanki na Nijeriya Saniyar Ware ba – Tinubu
Ba Zan Mayar da Wani Yanki na Nijeriya Saniyar Ware ba – Tinubu
Ya jinjinawa Wike bisa nasarar samar da ababen more rayuwa, goyon bayan siyasa
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi alƙawarin yi wa ƙasa ayyukan ci...
Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa’adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice
Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa'adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tsawaita wa'adin babban kwanturolan hukumar kula da shigi da fice ta ƙasar, Isah Jere Idris har zuwa ranar 29 ga watan Mayu...
Karo na Biyu: Shugaba Buhari ya ɗage Kidayar 2023
Karo na Biyu: Shugaba Buhari ya ɗage Kidayar 2023
A karo na biyu, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ɗage kidayar 2023 da aka shirya gudanarwa a Najeriya.
Ya ɗauki wannan matakin ne bayan ganawa da shugaban NPC na ƙasa, Nasir Isa-Kwarra,...
Kada ‘Yan Najeriya su ɗora wa Gwamnatin Buhari Laifin Rashin Kubutar da Sauran ‘Yan...
Kada 'Yan Najeriya su ɗora wa Gwamnatin Buhari Laifin Rashin Kubutar da Sauran 'Yan Matan Chibok - Fadar Shugaban ƙasa
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta ce kada ƴan Najeriya su ɗora wa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari laifin rashin kubutar da...
Shugaba Buhari ya Halarci Faretin Kaddamar da Sabbin Launuka na Rundunonin Sojan Najeriya
Shugaba Buhari ya Halarci Faretin Kaddamar da Sabbin Launuka na Rundunonin Sojan Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci faretin kaddamar da sabbin launuka na rundunonin sojan Najeriya na 2023.
An gudanar da bikin kaddamarwan ne a dandalin Eagle da ke Abuja...
Yawan Yin Taron ƙolin ƙasashen Yankin Tekun Guinea Zai Taimaka Wajen Samar da Zaman...
Yawan Yin Taron ƙolin ƙasashen Yankin Tekun Guinea Zai Taimaka Wajen Samar da Zaman Lafiya - Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yawan yin taron ƙolin ƙasashen yankin tekun Guinea zai taimaka wajen samar da zaman lafiya da inganta...
Jam’iyyar APC ta Rushe Kwamitin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa na 2023
Jam'iyyar APC ta Rushe Kwamitin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa na 2023
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta rushe kwamitin da ta kafa a bara na yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a zaɓen 2023.
Cikin wata sanarwa da ya fitar a...
Patience Jonathan ce ta Taimakawa Wike ya Zama Gwamnan Ribas – Dino Melaye
Patience Jonathan ce ta Taimakawa Wike ya Zama Gwamnan Ribas - Dino Melaye
Dino Melaye, dan takarar gwamnan PDP a zaben gwamnan jihar Kogi mai zuwa ya sake caccakar Gwamna Nyesom Wike.
Melaye ya yi zargin cewa tsohuwar matar shugaban kasa...
Fintiri ya Karɓi Shaidar Cin Zaɓe
Fintiri ya Karɓi Shaidar Cin Zaɓe
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri da mataimakiyarsa Farfesa Kaletapwa Farauta sun karɓi takardun shaidar cin zaɓensu a shalkwatar hukumar zaɓen ƙasar da ke Abuja.
Hukumar zaɓen ƙasar ta ba su takardun shaidar cin...
Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Gudanar da Umara a Saudiyya
Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Gudanar da Umara a Saudiyya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma ƙasar bayan ziyarar kwanaki takwas a Saudiyya, inda ya gudanar da ibadar Umara.
Kamfanin dillancin labaran ƙasar NAN ya ruwaito cewa a lokacin da...