Home SIYASA Page 68

SIYASA

Almundahana: EFCC ta Kammala Gabatar da Shaidu Kan Tsohon Gwamnan Plateau, Jonah David Jang

0
Almundahana: EFCC ta Kammala Gabatar da Shaidu Kan Tsohon Gwamnan Plateau, Jonah David Jang   Kotu na gab da yanke hukunci kan shari'ar da EFCC ke yi kan tsohon gwamnan jihar Plateau. EFCC na zargin tsohon gwamnan da almundahanan sama da bilyan...

Babu Wani Aikin Kirki da Gwamna Zulum Yayi, Kawai Duk Karya ce – Jajari

0
Babu Wani Aikin Kirki da Gwamna Zulum Yayi, Kawai Duk Karya ce - Jajari Dan takarar Gwamnan Borno ya bayyana cewa tunbuke Zulum shine abu mafi sauki da zai yi. Mohammed Jajari yace babu wani aikin kirki da Gwamna Babagana Zulum...

Na ɗaura ɗamarar Fara Yaƙin Neman Zaɓe Domin Tabbatar da Karɓe Ragamar Najeriya a...

0
Na ɗaura ɗamarar Fara Yaƙin Neman Zaɓe Domin Tabbatar da Karɓe Ragamar Najeriya a 2023 - Atiku Ɗan takarar shugaban kasa a ƙarkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya ɗaura ɗamarar fara yaƙin neman zaɓe domin tabbatar da karɓe...

Kungiyar CYMSN ta Bayyana Wanda ta ke so ya Gaji Buhari a 2023

0
Kungiyar CYMSN ta Bayyana Wanda ta ke so ya Gaji Buhari a 2023 Wata kungiyar malaman Musulunci ta bayyana matsayarta kan wanda suke so ya zama shugaban kasa a zaben 2023. Kungiyar ta bayyana cewa lallai Bayarabe Musulmi take so ya...

Jam’iyyar NNPP ta Baiwa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugaban ƙasa a 2023

0
Jam'iyyar NNPP ta Baiwa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugaban ƙasa a 2023   Jam'iyya mai tashe wato NNPP mai kayan marmari ta damƙa wa Sanata Kwankwaso tikitin takarar shugaban ƙasa a 2023. Kwankwaso karkashin sabuwar jam'iyyar zai fafata da sauran yan takara musamman...

Ya Kamata APC ta Sanya Ido Kada Zaben Fidda Gwanainta ya Zama Irin na...

0
Ya Kamata APC ta Sanya Ido Kada Zaben Fidda Gwanainta ya Zama Irin na PDP - Gbenga Olawepo-Hashim Wani jigon APC ya bayyana bukatar hadin kai tsakanin jam'iyyar da kuma kishin kasa a kan gaba da komai. Ya bayyana cewa, ya...

Lukman da Kekemeke Sun Gargadi Abdullahi Adamu Kan Yanke Hukuncin Bai-daya da Sunan Shugaba...

0
Lukman da Kekemeke Sun Gargadi Abdullahi Adamu Kan Yanke Hukuncin Bai-daya da Sunan Shugaba Buhari Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC mai mulki bayan mutum biyu daga cikin kwamitin gudanarwar jam'iyyar ya bukaci sauran mambobin kwamitin su bijirewa...

Zamu Saki Sojojin Rwanda Biyu da Aka Garkame a ƙasata – Shugaban Congo

0
Zamu Saki Sojojin Rwanda Biyu da Aka Garkame a ƙasata - Shugaban Congo Shugaban Angola Joao Lourenco, ya ce Jamhuriyyar Dimukuradiyyar Congo ta amince su saki sojojin Rwanda biyu da ake tsare da su a makon da ya wuce, sakamakon...

Hukumar Kare Hakki Bil Adama na Bincike Kan zargin kisa a Zaɓen Fidda Gwanin...

0
Hukumar Kare Hakki Bil Adama na Bincike Kan zargin kisa a Zaɓen Fidda Gwanin APC a Kano   Hukumar kare hakkin bil adama ta kasa da haɗin gwiwar kungiyoyin farar-hula a Kano sun kaddamar da kwamitin bincike kan zargin kisan mutane...

Kwankwaso ya Magantu Akan Zama Shugaban ƙasa a Zaɓen 2023

0
Kwankwaso ya Magantu Akan Zama Shugaban ƙasa a Zaɓen 2023   Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce shi ba wai ya matsa ta dole sai ya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023 da ke tafe. Jagoran NNPP na ƙasa ya ce shi da...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai