Matsalar Tsaro na Barazana ga Aiwatar da Babban Zaɓen 2023 – HRW
Matsalar Tsaro na Barazana ga Aiwatar da Babban Zaɓen 2023 - HRW
Ƙungiyar da ke hanƙoron tabbatar da ƴancin bil’adama ta Human Rights Watch ta ce rashin hukunta waɗanda aka kama da laifi a zaɓukan ƙasar na baya da kuma...
Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine
Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine
Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya ɗauka tun bayan ƙwace yankin...
Bayan Mutuwarsa: Karon Farko da Aka ji ta Bakin Mahaifiyar Shugaban Boko Haram, Abubakar...
Bayan Mutuwarsa: Karon Farko da Aka ji ta Bakin Mahaifiyar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau
Falmata Abubakar, mahaifiyar shugaban Boko Haram wanda ya mutu, Abubakar Shekau, ta bayyana cewa tana matuƙar baƙin cikin cewa ɗan da ta haifa ne ya...
Muhimman Abubuwa 4 Game Da Mutumin da ya Fara Karatun Boko a Najeriya, Olaudah...
Muhimman Abubuwa 4 Game Da Mutumin da ya Fara Karatun Boko a Najeriya, Olaudah Equiano
A kowane abu a rayuwa, akwai mutum na farko ko mutane na farko da suka fara yinsa kuma akan samu hakan a dukkan bangarori na...
Bincike ya Gano Dutse Mai Zanen Rakumi a Saudiyya
Bincike ya Gano Dutse Mai Zanen Rakumi a Saudiyya
Wani sabon bincike ya gano wasu duwatsu na tarihi masu zanen rakuma da jakuna a arewacin Saudiyya, wanda hakan ya sa suka zama irinsu mafi tsufa da aka samu a duniya.
Binciken...
Shekara 65 a Duniya: Takaitaccen Tarihin Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar
Shekara 65 a Duniya: Takaitaccen Tarihin Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar
A yau 24 ga watan Agustan 2021 Sarkin Musulmi yake cika shekara 65.
Muhammad Sa’ad Abubakar shi ne ‘dan auta wajen Sultan Abubakar III.
Mahaifinsa ya shekara 50 kan kujerar Sarkin Musulmai,...
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Sirikar Shugaba Buhari, Zahra Nasiru Bayero
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Sirikar Shugaba Buhari, Zahra Nasiru Bayero
Zahra Nasiru Bayero ita ce matashiyar da ta sace zuciyar ‘da namiji daya tilo da Buhari ya mallaka.
Ta kasance 'ya ta biyu a wajen Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero.
Matashiyar na...
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Jaja Wachuku, Tsohon Mai Wakiltar Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Jaja Wachuku, Tsohon Mai Wakiltar Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya
Najeriya ta yi shugabanni nagari a daban-daban wadanda isarsu bata amfani kasar kadai ba, hatta wasu kasashe sai da ta shafa.
Jaja Wachuku, tsohon mai wakiltar Najeriya ne...
Tarihin Rayuwar Shugaba Muhammadu Buhari
Tarihin Rayuwar Shugaba Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana daya daga cikin manya-manyan 'yan siyasan Najeriya.
Sannan Buhari yana daya daga cikin manya-manyan masu dukiyar Najeriya, ba zaka sani ba sai ka bincika.
Cikin wannan labarin akwai tarihin Buhari, dukiyar da...
Takobi Ne Asalin Sarautar ‘Kanwa’ A Masarautar Katsina – Kanwan Katsina Na III
Takobi Ne Asalin Sarautar ‘Kanwa’ A Masarautar Katsina – Kanwan Katsina Na III
Mafi yawan taken wasu masarautu a kasashen Hausa sukan samo asalin sunansu ta sanadiyar yaki ko wata jarumta da makamantansu.
Sarautar Kan-Wa a Masarautar Katsina na cikin sarautun...