Home Taska Page 10

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NDLEA ta Kama Mai Shekara 48 da Hodar Iblis ta Fiye da N4bn

0
NDLEA ta Kama Mai Shekara 48 da Hodar Iblis ta Fiye da N4bn   Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA sun ce sun kama wani mutum ɗauke da hodar iblis mai nauyin kilogiram 19.4 da kuɗinta...

Lokaci ya yi da Gwamnatin Najeriya za ta Daina Biyan Tallafin Man Fetur –...

0
Lokaci ya yi da Gwamnatin Najeriya za ta Daina Biyan Tallafin Man Fetur - Dangote   Shugaban matatar man fetur ta Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce lokaci ya yi da gwamnatin Najeriya za ta daina biyan kuɗin tallafin man fetur. Dangote...

An kashe Fitaccen ƙasurgumin ɗan Bindiga da Yaransa Biyu a Zamfara

0
An kashe Fitaccen ƙasurgumin ɗan Bindiga da Yaransa Biyu a Zamfara   Rahotanni na nuna cewa an kashe ƙasurgumin ɗanbindiga, Kachalla Sani Black a Zamfara. Ƴan sa-kai ne suka fafata da ɗanbindigar, suka kashe shi, suka ƙwato bindigogi ƙirar AK-47 guda biyu,...

Yanzu Lokaci ya Wuce da Zan Saye Arsenal – Dangote

0
Yanzu Lokaci ya Wuce da Zan Saye Arsenal - Dangote Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce yanzu lokaci ya wuce da zai saya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da ke Ingila, inda ya ce zai cigaba da...

An Samu Na’ukan Cutar Polio Guda 70 a Jihohi 14 na Arewacin ƙasar –...

0
An Samu Na'ukan Cutar Polio Guda 70 a Jihohi 14 na Arewacin ƙasar - Gwamnatin Najeriya   Najeriya na fuskantar ƙaruwar yaɗuwar sabuwar na'uin cutar polio ta cVPV2, kamar yadda Hukumar Kiwon Lafiya a Matakin Farko ta bayyana. Babban daraktan hukumar, Dokta...

Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-Zanga 42 a Ghana

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-Zanga 42 a Ghana   ‘Yan sanda a Ghana sun ce sun damke mutane 42 cikin masu zanga-zanga a Accra, babban birnin ƙasar. Hakan ya biyo rikicin da ya faru bayan cin karo da ƴansanda da masu...

Ambaliyar Maiduguri: Gwamna Zulum ya Kafa Kwamitin Rabon Kayan Tallafi

0
Ambaliyar Maiduguri: Gwamna Zulum ya Kafa Kwamitin Rabon Kayan Tallafi   Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya kafa kwamitin rabon kayan tallafi ga mutanen da iftila’in ambliya ya shafa a Maiduguri, babban birnin jihar. Wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Bukar...

Bayan watanni 7: Daliban Jami’ar Gusau Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Bayan watanni 7: Daliban Jami'ar Gusau Sun Kubuta Daga Hannun 'Yan Bindiga Jihar Zamfara - Dalibai da malaman jami'ar tarayya ta Gusau (FUG) sun shaki iskar yanci bayan shafe akalla watanni bakwai a hannun yan bindiga. A watan Satumba, 2023 ne...

Jihohin Najeriya 17 za su Fuskanci Ruwan Sama Kamar da Bakin Kwarya – NiMET

0
Jihohin Najeriya 17 za su Fuskanci Ruwan Sama Kamar da Bakin Kwarya - NiMET   Abuja - Hukumar da ke hasashen yanayi a Najeriya, NiMET ta bayyana cewa wasu jihohin Najeriya za su fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya. Hukumar ta...

Zaɓen Edo: ‘Yansanda sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Tayar da Tarzoma

0
Zaɓen Edo: ‘Yansanda sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Tayar da Tarzoma   'da ke gudanar a yau Asabar. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yansandan ƙasar, ACP Olumuyiwa Adejobi, ya fitar ranar Asabar, ya ce ‘yansandan sun kama mutanen biyu masu...
- Advertisement -
Latest News
Ana Buƙatar Sama da Dala Biliyan 50 Domin Sake Gina GazaJerin Sabbin Jihohi 31 da Majalisar Wakilan Najeriya ta Bayar da shawarar ƙirƙiraJami'ar Abuja: Farfesa Manko ta Maye Gurbin Farfesa Aisha Maikudiƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Birgediya Janar Maharazu TsigaMajalisar Dokokin Kano ta Amince Gwamna Abba ya Kafa Hukumar Tsaro Mallakin JiharGwamnatin Ghana ta Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2025Newcastle ta Doke Arsenal a Gasar CaraboaTakar Dakon Man Fetur ta ƙone a AdamawaHukumar NAHCON ta ƙara Wa'adin Biyan Kuɗin Aikin Hajjin 2025Fitaccen Mai Yin Barkwanci a Kafafen Sada Zumunta, Dan Bello ya yi Rijiyar Burtsaye a KatsinaAbin da Najeriya ke Buƙata a Wannan Lokaci Shi ne Addu’a ga Shugabanni da Al’umma Baki ɗaya - Sanata GojeAn Kashe Sama da Jami'an Tsaro 326 - RahotoMajalisar Kano ta Soki Tsarin Rusau da ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 4A Shirye Nake na Tattauna Kai Tsaye da Shugaban Rasha - ZelenskySaudiyya ta yi Watsi da Duk Wani Yunƙuri na Kwashe Falsɗinawa daga Gaza