Safarar Miyagun Kwayoyi: An kama Abba Kyari da ‘Yan Sanda Huɗu
Safarar Miyagun Kwayoyi: An kama Abba Kyari da 'Yan Sanda Huɗu
Rahotanni daga Najeriya na cewa rundunar ƴan sandan ƙasar ta kama mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari.
Rahotannin sun ce a yanzu haka ana tsare shi a sashin tattara bayanan...
Kungiyar MOPPAN ta Ja Kunnen ‘Yan Kannywood Kan Tone-Tone da Suke Yiwa Junansu a...
Kungiyar MOPPAN ta Ja Kunnen 'Yan Kannywood Kan Tone-Tone da Suke Yiwa Junansu a Shafukan Soshiyal Midiya
Kungiyar MOPPAN ta gargadi yan Kannywood da su janye daga yiwa junansu tone-tone a shafukan soshiyal midiya.
MOPPAN ta bukaci yan fim da su...
DCP Abba Kyari na Cikin ƙungiyar da ke Safarar Miyagun ƙwayoyi – NDLEA
DCP Abba Kyari na Cikin ƙungiyar da ke Safarar Miyagun ƙwayoyi - NDLEA
Hukumar yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) ta ce tana neman ɗan sanda DCP Abba Kyari ruwa a jallo...
Jerin Lokutan da Adadin Kwanakin da ASUU ta Shiga Yajin Aiki
Jerin Lokutan da Adadin Kwanakin da ASUU ta Shiga Yajin Aiki
Yayin da aka tsunduma yajin aikin ASUU na 2022, dalibai za su so sanin yadda ASUU ta fafata da yajin aiki.
Tun shekarar 1999 ASUU ta fara yajin aiki saoda...
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?
Manyan masu ruwa da tsaki da masanan tsaro sun bayyana damuwarsu game da jita-jitar tsohon Sarki zai kai ziyara jihar Kano.
Gwamnatin jihar ta bayyana cewa a halin...
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami
Abuja-Ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU ta yi watsi da matsayin Farfesa da aka bai wa ministan harkokin sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dakta Isa Pantami.
Punch ta rahoto cewa...
Abu 4 da Majalisar Wakilai a Najeriya ta Sasanta Tsakanin ASUU da Gwamnati a...
Abu 4 da Majalisar Wakilai a Najeriya ta Sasanta Tsakanin ASUU da Gwamnati a 2021
A watan Nuwamban 2021 Majalisar Wakilai ta Najeriya ta shiga tsakanin ƙungiyar ASUU ta malaman jami'a da kuma gwamnatin tarayya, inda suka cimma matsaya kan...
‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 20 da ‘Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su...
'Yan Sanda Sun Ceto Mutane 20 da 'Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su a Jahar Neja
'Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin 'yan...
Abubuwa 5 game da Sheikh Ahmad Gumi
Abubuwa 5 game da Sheikh Ahmad Gumi
A ranar Asabar, gobara ta kama gidan fitaccen malamin addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi.
An tattaro yadda gobarar ta taba kwanon rufin wani bene. Tuni malamin ya tabbatar da aukuwar...
‘Yan Bindiga na ci Gaba da Kai Farmaki Jahar Neja
'Yan Bindiga na ci Gaba da Kai Farmaki Jahar Neja
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare a wasu garuruwa a jihar Neja.
An tattaro cewa harin wanda suka fara kaddamarwa a yammacin ranar Asabar yana...