Home Taska Page 144

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

ƙungiyar Tarayyar Turai ta Hana Jiragen Rasha bi ta Sararin Samaniyar ƙasashen ƙungiyar.

0
ƙungiyar Tarayyar Turai ta Hana Jiragen Rasha bi ta Sararin Samaniyar ƙasashen ƙungiyar.   Jiragen Rasha na fuskantar rashin hanya kwatakwata a nahiyar Turai ƙungiyar Tarayyar Turai ta sanar da matakin hana wa jiragen bi ta sararin samaniyar ƙasashen ƙungiyar. Tun farko...

Dakarun Ukraine Sun Daƙile Harin Sojojin Rasha a Birnin Kharkiv

0
Dakarun Ukraine Sun Daƙile Harin Sojojin Rasha a Birnin Kharkiv Dakarun Ukraine sun ce sun daƙile harin sojojin Rasha a garin Kharkiv na biyu mafi girma a ƙasar bayan ƙazamar fafatawa. Gwamnan yankin, Oleh Synehubov, ya ce yanzu an fatattaki dakarun...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Sarkin Pushit da ke Jahar Filato

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Sarkin Pushit da ke Jahar Filato Mutanen kauyen Pushit sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da Mai garinsu. A ranar Alhamsis aka ji ‘yan bindiga sun shigo Pushit, sun yi...

Dakarun Rasha Sun Shiga Birnin Kasar Ukraine

0
Dakarun Rasha Sun Shiga Birnin Kasar Ukraine Bidiyoyin da aka wallafa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda tankokin yaƙin Rasha ke tafiya a cikin Obolon, wanda yanki ne da ke arewa da ƙwaryar birnin Kyiv. A sa'o'in da suka wuce,...

Rikicin Rasha da Ukraine: ‘Yan Najeriya Sun Roki Shugaba Buhari ya Gargadi Minista Lai...

0
Rikicin Rasha da Ukraine: 'Yan Najeriya Sun Roki Shugaba Buhari ya Gargadi Minista Lai Mohammed ya Kame Bakinsa Game da Lamarin   Ma'abota amfani da dandalin sada zumunta a Najeriya sun roki gwamnatin tarayya ta rufa wa kasar asiri ta yi...

Gwamnatin Tarayya na Shirin Kwaso Daliban ‘Yan Najeriya Dake Zaune a Kasar Ukraine

0
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kwaso Daliban 'Yan Najeriya Dake Zaune a Kasar Ukraine Daliban Najeriya mazauna kasar Ukraniya sun kai kuka ga shugaba Buhari ya kwashesu cikin gaggawa. Daliban sun aika wasikar kar ka kwana ga Buhari saboda an fara kai...

Cunkoso: Mutanen da Suka Rayu Shekara 20 a Legas Sun Cancanci Shiga Aljanna Kyauta...

0
Cunkoso: Mutanen da Suka Rayu Shekara 20 a Legas Sun Cancanci Shiga Aljanna Kyauta - Gwamna El-Rufa'i Gwamna Nasiru El-Rufa'i na jihar Kaduna ya ce wahalar da mutanen Legas ke sha wajen cunkoson ababen hawa na ba shi mamaki. Gwamnan yace...

Rikicin Ukraine da Rasha: ‘Yan Wasan Brazil Sun Roki Gwamnatin Kasarsu da ta Taimaka...

0
Rikicin Ukraine da Rasha: 'Yan Wasan Brazil Sun Roki Gwamnatin Kasarsu da ta Taimaka ta Kwashe su Daga Ukraine Yan wasan Brazil da ke wasa a kungiyoyin Shakhtar Donetsk da Dynamo Kyiv sun roki gwamnatin kasarsu da ta taimaka ta...

Jerin Takunkumai 10 da Birtaniya ta Saka wa Rasha

0
Jerin Takunkumai 10 da Birtaniya ta Saka wa Rasha Waɗannan su ne jerin takunkuman da Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya sanar da saka su a kan Rasha: 1.Za a riƙe dukkan ƙadarorin bankunan Rasha kuma za a cire ta daga tsarin...

Tsohuwar Minista Mrs Sarah Ochekpe ta Magantu Kan Hukuncin da Kotu ta Yanke mata

0
Tsohuwar Minista Mrs Sarah Ochekpe ta Magantu Kan Hukuncin da Kotu ta Yanke mata Mrs Sarah Ochekpe, Tsohuwar Ministan Albarkatun Ruwa ta kotu ta yanke wa hukuncin daurin shekaru 3 kan zargin karbar N450m ta ce bata gamsu da hukuncin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta