Home Taska Page 145

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NITDA ta Fara ba da Horon Noman Zamani ga Manoma 100 a Jihar Ogun

0
NITDA ta Fara ba da Horon Noman Zamani ga Manoma 100 a Jihar Ogun   A bisa kan layin tsarin tattalin arziƙin zamani kan tsare-tsaren zamar da Nageriya cikakkiyar ƙasa mai amfani da fasahar zamani, a hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani...

NITDA ta ba wa F.U.D Gudumawar Na’ura Mai Ƙwakwalwa Guda 150

0
NITDA ta ba wa F.U.D Gudumawar Na'ura Mai Ƙwakwalwa Guda 150 Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), bisa kulawar ma'aikatar sadarwa da tattalin arziƙin zamani, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Isah Ali Ibrahim...

Bisa Kuskure: Sojojin Najeriya Sun Kashe Yara 7 Tare da Jikkata 5

0
Bisa Kuskure: Sojojin Najeriya Sun Kashe Yara 7 Tare da Jikkata 5   Sojojin Najeriya sun yi kuskuren kashe yara bakwai tare da jikkata wasu biyar a wani harin sama da suka kai a yankin Maradi na Jamhuriyyar Nijar, kamar yadda...

Tsarin da Muka Fitar Don Tallafawa Yaran da Basa Zuwa Makaranta – Dr. Umar...

0
Tsarin da Muka Fitar Don Tallafawa Yaran da Basa Zuwa Makaranta - Dr. Umar Buba Bindir Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa Najeriya ta shige gaba, wajen yawan yaran da ba su zuwa makaranta a faɗin Najeriya, da...

Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandojin ISWAP a Sambisa

0
Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandojin ISWAP a Sambisa Rahotanni a Najeriya sun ce sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin ya shigar da fulani makiyaya ƙungiyar. A...

Sarauniyar Ingila ta Kamu da Cutar Corona

0
Sarauniyar Ingila ta Kamu da Cutar Corona Sarauniya Elizabeth ta Ingila ta kamu da cutar corona, kamar yadda fadar Buckingham ta sanar. Fadar ta bayyana cewa sarauniya na tattare da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da...

Hukumar NDLEA ta Kama Makudan Daloli na Jabu a Abuja

0
Hukumar NDLEA ta Kama Makudan Daloli na Jabu a Abuja   Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Najeriya ta ce jami’anta sun kama makudan daloli na jabu a Abuja. Sanarwar da hukumar ta fitar ta ce an...

Gobara ta Tashi a Harabar Cibiyar Horar da Lauyoyi ta Najeriya

0
Gobara ta Tashi a Harabar Cibiyar Horar da Lauyoyi ta Najeriya    An samu tashin gobara a daren ranar Laraba, 16 ga watan Fabrairu, a harabar cibiyar horar da lauyoyi ta Nigerian Law School dake kan titin Ozumba Mbadiwe a Victoria...

Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku – Dokar NDLEA

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku - Dokar NDLEA   Dokar hukumar NDLEA tayi tanadi ga duk wanda aka samu da irin laifin da ake zargin Abba Kyari. Muddin Abba Kyari ya aikata laifin da ake zarginsa...

Kotun Shari’ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan...

0
Kotun Shari'ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan Aikata Zina   Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zama a arewa maso gabas na Badakhashan a kasar Afghanistan ta sa an jifa kan wasu mace da...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno